MaryamMuhammad031's Reading List
13 stories
RASHIN UBA by oumsamhat
oumsamhat
  • WpView
    Reads 63,263
  • WpVote
    Votes 4,286
  • WpPart
    Parts 33
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi fatan ace mutuwa ce ta shuɗe labarin mahaifinmu, ba mu ne labarin ya duƙun-ƙune ya cutar damu akan sakacin Uba ba. Da mamaki ace yara na fatan mutuwar UBAN SU! Amma idan zamani yayi rakiya babu abin da ba zai iya sauyawa ba. Ciki kuwa harda RASHIN UBAN da bai zama gawa ba. Sunana MAIRO kuma wannan shine labari nah!"
Jodha Akbar: NEW ONE [#Wattys2018] by Duhasaad
Duhasaad
  • WpView
    Reads 56,157
  • WpVote
    Votes 1,051
  • WpPart
    Parts 38
We all know that we can't change the people around us, we can't change their attitudes, minds, behaviors, and acts, but what will happen if love will enter in between? This story will be talking about two different souls 'Jalal & Jodha' who united together by faith choice, each one of them was having a different point, Jalal with the goal of taking revenge for his father and Jodha with the wish of saving her family from that revenge, but faith chose love to enter between them, and change their life hundred percent. This story can be described by one quote ~you can't change a person but you can be the reason of his or her change..... This how the story will begin. The story will start after 11 months of Jodha and Jalal's marriage after they loved each other and faced their conflicts together, then it will go back to the past of their life; where they first met together, showing how Jodha changed Jalal to Jodha's Jalal the 'NEW ONE'....
HAFSATU MANGA by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 115,338
  • WpVote
    Votes 8,650
  • WpPart
    Parts 28
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da ta tuna da muradin zuciyarta YARIMA ZAIN. HAFSAT ce kadai yarinyar da ZAIN ya furta kalmar so a gareta, yana jin ita din wata jijiyace bangare na jikinsa, ita kadaice yarinyar dake saka shi farinciki bayan mutuwar abokiyar rayuwarsa HALEEMA! ANTY UMMI ce ta cilasta masa auren FARHAT bayan kuma zuciyarsa HAFSATU MANGA take so. Taya ZAIN ya shigo rayuwar FARHAT? Taya zata yi rayuwa da wanda ba shi zuciyarta take muradi ba? Wacece FARHAT? BARRISTER HUSAINA ce zata kare HAFSAT, yayinda BARRISTER HASSANA take yakar yar'uwarta ta jini da dukan hujjojinta a gaban Alkali burinta daya ne taga an tisa keyar yar'uwarta HAFSAT gidan kaso! Ashe yar'uwa zata iya yakar yar'uwarta ta jini rashin sani ne ko kuwa son zuciyane da dogon buri irin na dan'adam? Find out in HAFSATU MANGA yarinyar kauye.... From Baiwa to Kuyanga Labarin Sarauta. Labarin Ƙauye. Yarinyar Ƙauye. Hafsatu Manga✨
MATAR SO...💘💘💘 by meryermmuazz
meryermmuazz
  • WpView
    Reads 1,698
  • WpVote
    Votes 63
  • WpPart
    Parts 1
labarin akan soyaiyar Mustapha da Iklima wacce rabi'u zam to Alka kai a cikin dangin mijin ta. babu mai Sonta à dangin miji in banda shi mijin nata.. wanda ya kai har iyayen sa suka masa aure da Fatima. yarinya mai tarbiyya da natsuwa. shin Fatima zata iya kwata Mustapha daga tarkon Iklima? Ku karanta wannan littafin Dan ku samu amsar tanbayar ku.... MATAR SO...💘💘💘
HIBBATULLAH  by Hafnancy
Hafnancy
  • WpView
    Reads 46,922
  • WpVote
    Votes 2,168
  • WpPart
    Parts 39
Iniquity,empathy,humiliation & hot love
NA TAFKA KUSKURE! by janafnancy
janafnancy
  • WpView
    Reads 1,315
  • WpVote
    Votes 48
  • WpPart
    Parts 1
_*LABARI NE KAN WATA MATA WACCE TAFI DARAJA KASUWANCINTA FIYE DA AURENTA*_
UWAR MIJINAH by janafnancy
janafnancy
  • WpView
    Reads 34,419
  • WpVote
    Votes 1,435
  • WpPart
    Parts 13
Soyayyah sadaukarwa,biyayyah tareda hakuri msi tsanani.
Gidan Bature by Ummusubaya
Ummusubaya
  • WpView
    Reads 69,774
  • WpVote
    Votes 3,361
  • WpPart
    Parts 10
Romantic Love story&Family Saga
MULKI KO SARAUTA👑 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 78,432
  • WpVote
    Votes 2,975
  • WpPart
    Parts 11
👑
NAZIR by janafnancy
janafnancy
  • WpView
    Reads 13,026
  • WpVote
    Votes 348
  • WpPart
    Parts 5
_Labarine kan wani matashin dan jarida da Allah yaba baiwa ta kudi da kuma masoya sai dai kash baya daraja mata da manya baisan kalmar girmamawa ba...kwatsam wata yarinya wacce bataikai kowacce daraja ba ta juyamasa Rayuwa.