feedoe94's Reading List
121 stories
MURADIN RAI! by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 4,974
  • WpVote
    Votes 193
  • WpPart
    Parts 16
A tsakanin duniya biyu mabanbanta, ƙaddara ta yi kutse a tsakanin rayuka biyu. Duk a ƙarƙashin kalma ɗaya: "soyayyah!" Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun karkata ne akan sama masa mafita da ga duhun ƙaddarar da ya yi masa ƙawanya, sai dai, da ga baya ta yi realizing cewa ta faɗa a tarkon son sa, soyayya mai tsanani ga Yusuf Hateym Al'qasrawi. kyakkyawan balarabe ma'abocin Addinin musulunci, saɓanin ita da ta kasance krista wadda bata gasgata kaɗaituwa Ubangiji mahalicci ba. Abu ne mai matiƙar wahala ta iya mallakar zuciyar Yusuf wadda ya jima da mallakawa Matarsa Yumnah Sulaiman El'ghanee, kyakkyawar Balarabiya mai kwarjinin musulunci. Doctor Chioma Nonso Chukuma, ta Fahimci ba zata iya karawa da Yumnah Sulaiman a zuciyar Abu'hateym ba, wannan ya sa ta ƙara ƙaimi domin yaƙi akan ƙudurinta. Musamman data fahimci babu gurbi da ya yi saura, wanda Yusuf ke jin zai iya mallakawa wata ɗiya mace a duniya...! 08102777485
BABU SO... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 8,996
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 6
hhhh miya kawo kishi. littafin babu so yazo muku da nasa salon na musamman shima. sunce BASU son juna. to amma mike kawo musu KISHIN juna kuma masu karatu? a waje ɗaya zamu sami wannan amsar. shine ta hanyar bibiyar littafin BABU SO MIYA KAWO KISHI ɗaya daga cikin books biyar na zafafa dake zomuku cikin kowanne salo na burgewa.
ABIN CIKIN ƘWAI by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 2,993
  • WpVote
    Votes 104
  • WpPart
    Parts 14
Labarine akan wata zazzafar Ƙiyayya,ban dariya,ban tausayi da sauransu.
BASMA by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 661
  • WpVote
    Votes 99
  • WpPart
    Parts 19
labarine akan wata yarinya kurma(deap)wacce ta haƊu da Ƙalubalen rayuwa kala kala.
AKAN AIKINA by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 445
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 7
labarin wata yarinya ce wacce take matuƙar son aikin jarida wanda,wannan aikin shine ya zamo silar lalacewar rayuwarta. talauci wani abune da Allah yake kaddarowa mutum arayuwarsa.haka zalika shima mulki da kudi allah ne yake bayarwa,duka hakuri shi zai kaika da cin ƙaddararka.
AUREN DOLE by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 5,828
  • WpVote
    Votes 91
  • WpPart
    Parts 30
LOVE STORY
JAMILA by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 210
  • WpVote
    Votes 51
  • WpPart
    Parts 13
A love story
SILAR FYAƊE by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 2,143
  • WpVote
    Votes 139
  • WpPart
    Parts 15
silar fyaƊe labari ne akan wata yarinya wacce wani ya yi mata fyaƊe wanda ita kanta bata san wanda ya yi mata ciki ba,shima kuma bai san wacce ya yiwa cikin ba,kubiyoni don jin yadda labarin zai ka ya.
ƊINYAR MAKAHO by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 669
  • WpVote
    Votes 38
  • WpPart
    Parts 10
Labarine wanda ya shafi Gidan Sarauta,makirci,yaudara,soyayya duk dai acikin wannan Gawurtaccen littafin na wa.wanda bai fito ba sai da ya shirya.