Liste de Lecture de OusmaneAlassaneAtti
23 stories
WAYE MACUCI by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 56,286
  • WpVote
    Votes 3,419
  • WpPart
    Parts 66
Labari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsanadiyan wannan tsausayin abubuwa da dama sun faru a rayuwar ta. Wani tunani mai karatu zai yi idan ya tarar da labarin soyayya a kan jaruman maza guda uku ? Hahahaaaaaaa!!! ku biyo ni damin jin yanda zata kaya tsakanin su. Hmmmm ku kar sake a baku labari.
KUDI...kumbar susa! by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 24,845
  • WpVote
    Votes 771
  • WpPart
    Parts 8
Yar cikin aminiyarta ta aure mata miji... komin nisan jifa kasa zai fado,haka ma komin nisan dare gare zai waye,qaddara zanen ubangiji ne ayayin da shi mugunta da jahilci kirkiran mutum ne...find out what happen when the unxpected meet the expected. #JUD #Daddy Aliyu #hajiya Ramat
Yarima Suhail by NanaBakari
NanaBakari
  • WpView
    Reads 234,330
  • WpVote
    Votes 7,410
  • WpPart
    Parts 72
Twisted....!!
Raunin Zuciya by bahaushee
bahaushee
  • WpView
    Reads 105
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 1
Zuciya mai rauni ke kawo mutane masu rauni marassa tunanin abin da ke faruwa a yau ballantana gobe
K'ADDARA KO SAKACI.? (COMPLETED) by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 16,264
  • WpVote
    Votes 521
  • WpPart
    Parts 10
"Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin da Ruqayyah ke fita da plate d'in da sukaci abinci,amma hankalinta bai kwantaba saboda wani tunani da tayi lokaci guda ta kwallawa Ruqayyah kira "Ummah ga ni!" "Zauna magana za mu yi" guri ta samu ta zauna,"kin san me nake so dake?" Kai ta girgiza alamun A'a,ummah tace "so nake ki fad'amin yaushe ne rabon ki da ganin bak'on ki?" "Wane bak'o kuma ummah?" "Al'adarki nake tambaya!" #Turk'ashi! Masu karatu ku biyo ni cikin wannan labari don jin yadda aka haihu a ragaya!
BAMBANCIN AL'ADU.! (COMPLETED)✔ by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 19,033
  • WpVote
    Votes 884
  • WpPart
    Parts 15
Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.
RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔ by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 22,006
  • WpVote
    Votes 894
  • WpPart
    Parts 10
Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).
K'AZAFIN KISAN KAI.! (1--END)✔ by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 1,138
  • WpVote
    Votes 57
  • WpPart
    Parts 1
Labari mai cike da tausayi,k'age.
wacece ni? by cutyfantasia
cutyfantasia
  • WpView
    Reads 10,940
  • WpVote
    Votes 660
  • WpPart
    Parts 37
Wacece ni labari ne akan matashiyar da ta taso cikin wata irin rayuwa mai ďaure kai da jan hankali. Ba abun mamaki bane idan kishiyar mahaifiyar mutum ta tsane shi amma mahaifiyar kanta ta nunawa ďanta tsantsar tsana da tsangwama da kyara abun ban mamakin gaske ne! Ko wani dalili yana sa uwa ta tsani ýarta? Wanne dalili ne wannan da zai iya juya matsananciyar soyayyar da uwa ta ke yi wa ýarta ta koma kiyayya zalla? Ita kuma ýar wacce irin rayuwa zata yi? Wanne irin kalubale zata fuskanta? Wanne irin hali zata shiga kuma ya za'ai ta warware wannan kullin? Wa zai bata amsar wannan tambayar mai nauyi? Shin yaya aka dauki matsalar fyade a kasar Hausa? Wanne irin hukunci ake yankewa wanda yayi da wanda akai wa? Ya rayuwar macen da wannan kaddarar ta faruwa da ita take kasancewa kuma wanne irin trauma take shiga? Wanne irin effect abun yake haifarwa a gare ta mentally and physically? Wacce hanyar ya kamata abi domin a warwaware wannan matsala mai cin tuwo a kwarya? Ma'assalam Cutyfantasia
DR MUHRIZ by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 13,211
  • WpVote
    Votes 316
  • WpPart
    Parts 12
Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da bai san tana yi ba, mutumin da yafi k'arfinta ya mata nisa na har abada, wanda hakan ya sake jefa ta a mayunwancin hali....