summymie's Reading List
65 stories
Dr Sameer Ameer (ON HOLD). by Nafeesat_Anka1
Nafeesat_Anka1
  • WpView
    Reads 12,420
  • WpVote
    Votes 821
  • WpPart
    Parts 13
Labari me taba zuciya, me dauke da darusa iri iri, ha'inci, yaudara, juya baya, uwa uba kiyayyar cikin gida.
MATAR SADIQ by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 281,809
  • WpVote
    Votes 10,930
  • WpPart
    Parts 37
Complete story of a young girl Ummy.
Zuhraa❤❤ by Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    Reads 248,777
  • WpVote
    Votes 14,419
  • WpPart
    Parts 60
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Read and find out.....
AUREN DOLE 2015  by RaqiyaMuhammad
RaqiyaMuhammad
  • WpView
    Reads 71,992
  • WpVote
    Votes 2,354
  • WpPart
    Parts 7
Auren dole labari ne akan wata yarinya wadda auren dole yazaman ma alheri saboda hakuri
RAYUWAR SUMAYYAH by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 61,970
  • WpVote
    Votes 2,862
  • WpPart
    Parts 50
Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu tana gudu har mota ta kad'e. Uhhmm Uhmmm wani abun ma sai ka, karanta da karuwan kanka karanta ka gane ma idon ka,
AL'AMARIN KISHI... by AmeenahMUzair
AmeenahMUzair
  • WpView
    Reads 2,341
  • WpVote
    Votes 91
  • WpPart
    Parts 5
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar ba barazana ce ba😫
PRINCE KHALEED Completed. by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 41,937
  • WpVote
    Votes 2,786
  • WpPart
    Parts 26
its all about royal,briers,betreyed,sacrifice and romantic love.
MAKAUNIYAR RAYUWA by hauwaszaria
hauwaszaria
  • WpView
    Reads 1,596
  • WpVote
    Votes 36
  • WpPart
    Parts 4
MAKAUNIYAR RAYUWA COMPLETE PART ONE
*HUDAH 'YAR KARYA....* by asykhaleel
asykhaleel
  • WpView
    Reads 51,848
  • WpVote
    Votes 4,209
  • WpPart
    Parts 40
*HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin rayuwar Huda inda Kai Ba wani bane bata taba kulaka a hakan har ta kai ga haduwa da wani hadandan guy daidai da tsarinta_ _Wanda yayi sanadin gurbacewar rayuwaeta, yayi betraying dinta Har yakai ta ga samun ciki🤦🏻‍♀️ Wa'iyazubillah, Daman kwadayi babu abunda baya jawowa_ _Labarine da ya kunshi Abubuwa da dama dai, Se kun biyoni a wannan nvl din ne zaku ji abunda ya kunsa_ *Thank y'all* 😍
ABAR SO  by ShehuBilikis
ShehuBilikis
  • WpView
    Reads 4,373
  • WpVote
    Votes 131
  • WpPart
    Parts 8
"ABAR SO !!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin seizing din breath aikuwa arikice tajawo kan NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah , ganinan acikin abinda nafi tsana a rayuwata (blood) wannan kawai yatabbatar min da bb Wanda ya wuce kaddara , kizamo Mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu ,Kuma duk inda wannan mugun yake inason kimin alkawarin zaki nemo Shi , inason su walakanta Kaman yadda ya walakantar damu , inason farinciki yakaurace mai tare da iyalanshi ,inason yayi dana sani sosai " tafada tana Mai lumshe Ido while ita NADHIRA takara volume din kukanta jin alamun itama kalmatus shahada takeyi, dakatawa tayi da kukan tana Mai nazarin yanayin yar'uwar Tata sai kawai taji jikinta ya sake itama arikice take fadin "Yar'uwata kema karki barni DanAllah inason ki wayyo jini ! Jini !! Jini !!! Ko ina akwai yar'uwa mugudu nima ban son abinda bakya so wlhy baxan......................