HauwaAbatcha9's Reading List
44 stories
JINKIRIN AURE by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 6,077
  • WpVote
    Votes 120
  • WpPart
    Parts 9
Rayuwar wata budurwa kyakkyawa kuma yar boko wacce ta samu shahadar zama Consultant a ɓangaren kwakwalwa amma kash! abu ɗaya ya zame mata tarnaƙi ga rayuwarta, ba komai bane abinnan face mijin aure daya gagareta samu.
KUSKURE ƊAYA  by Jiddasmapi
Jiddasmapi
  • WpView
    Reads 219
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 19
one mistake
TSANTSAR YAUDARA by Naanarh2021
Naanarh2021
  • WpView
    Reads 1,269
  • WpVote
    Votes 37
  • WpPart
    Parts 15
Bazan iya fada muku irin cakwakiyoyin da ke cikin littafin nan ba ku dai kawai ku biyoni 'yar mutan zazzau don jin yadda labarin yake
 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) by UmarfaruqD
UmarfaruqD
  • WpView
    Reads 38,569
  • WpVote
    Votes 1,795
  • WpPart
    Parts 55
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
NUNA SO GABAN KISHIYA! by ummien2018
ummien2018
  • WpView
    Reads 4,776
  • WpVote
    Votes 452
  • WpPart
    Parts 22
akan yanayin zamantakewar ma'aurata wanda littafin zaija ra ayinku ne akan yanda wasu mazan ke nuna fifiko tsakanin matansu
UWARGIDAN BAHAUSHE by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 76,714
  • WpVote
    Votes 11,163
  • WpPart
    Parts 66
A story of Safiyya and Usman
DUKKAN TSANANI  by Jeeddahtou
Jeeddahtou
  • WpView
    Reads 121,227
  • WpVote
    Votes 9,598
  • WpPart
    Parts 71
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai na dare, har na share na hakura saboda na san matukar na fito diban abinci xan iya samun matsala da innah salamatu, har na hakura naji abin ba mai yiwuwa bane matuƙar muka wayi gari a haka zamu iya samun matsala. daurewa nayi na tashi na don samo mana abinda zamu kai bakin salati, ko da kuwa hakan zai yi sanadiyyar korar mu daga gidan gaba daya. A hankali na lallabo na fito daga dakin innata saboda bana so ita kanta tasan zan fita, indai ta sani sai ta dakatar da ni saboda bata son abinda zai bata mata rai. Kasancewar innata mace ce mai saukin kai bata fiye son abinda zai kawo tashin hankali ba, wannan dalilin ya sanya aka mayar da ita bora saboda hakuri da kawar da kai irin nata. Inna salamatu da yayanta su suke juya gidan duk a abinda suke so shi ake yi. Bakin murhu na nufa a hankali na bude tukunya, tuwo miyar kuka na gani, ba karamin dad'i naji ba saboda rabon da na sanya wani abu a bakina tun abincin safe. tsugunnawa nayi tare da yin bismillah na fara cin tuwon, kafin kace me tuni naci rabinsa, daga nesa na hango ana haskani da fitila a raxane na mike tare da boye hannuna a bayana, sai da ta karaso daf da ni sannan na ga ashe innah salamatu ce, wani kallo ta sakar min wanda ya sanya jikina rawar ɗari, kafin tace min wani abu tuni hawaye sun cika idona, don na san na taro kwai tara tsinana, na janyo wa kaina da innata masifar da Allah ne ya san ƙarshen ta, tsungunawa nayi tare da rokonta ta yafe min
SANADIN BESTY by Badaweeyerh20
Badaweeyerh20
  • WpView
    Reads 616
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 14
Zama da wan da ku ka mayar da juna besty zama ne na amana, soyayya, tausayi da kuma tsan_tsar kulawa ta hakiƙa wadda akasarin wanda kuke soyayya ba lallai bane a samu irin wannan kulawar daga gare shi, besty ne mai tsayawa ya fahimci damuwar da ake ciki har ya yi ƙoƙarin magance ta ko ya bada shawarwari. Besty abokin rayuwa na, yadda na dauƙi besty da muhimmanci shi ne silar rushewar farin ciki na, Besty ya taka muhimmiyar rawa a labarin Rayuwa ta, ta ko wanne bang'are, ba komai bane ya ja min sai bashi wata ragama a cikin rayuwa ta, inda yake ja tamkar doƙi da akala.... Kaii bari in takaice muku besty shine silar rabuwar mu da YA NOOR !!! Besty farin cikin soyayya Besty ɓaƙin cikin soyayya.. Besty shugaba kuma jagaban raba masoya ta hanya mai sauƙi. Ka!! kai!! kai!!! lamarin na besty fa sai dai kawai ku biyo alkalamin RUBBY dan jin labarin Ni RAUDAH da Bestynah DEEN da mu ka kasance besty ga junan mu... Mene ne karshen alakar ta mu? Amsar na cikin littafin SANADIN BESTY Gajeren labari ne (short story) Doƙoƙin shiga wannan gidan
SANADIN STATUS 2020 (Aka yi min kishiya) by ZainabIbrahim625
ZainabIbrahim625
  • WpView
    Reads 393
  • WpVote
    Votes 14
  • WpPart
    Parts 10
Labarin wata matace mai tsananin kishin mijinta wanda ta ɗaura hoton ƙawarta a STATUS mijin nata ya gani kuma ya yaba, sannan daga karshe yazo ya aureta.
SANADIN FYD'E  by HAERMEEBRAERH9900
HAERMEEBRAERH9900
  • WpView
    Reads 309
  • WpVote
    Votes 73
  • WpPart
    Parts 19
Rayuwar kowacce mace ko namiji tana sauya wa daga lokacin da aka kusance shi/ta ba da son ran shi/ta ba........