Wannan kagaggen labari ne kan wata 'yar jami'a da tayi depending kan lecturers domin cin jarrabawarta.
wannan ya zamo mata babbar kuskuren da yayi sanadiyar lalacewar rayuwarta........
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara.
'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi.
yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..
"Abubuwa biyu ne suke faruwa a wannan duniyar tamuwa! Na ɗaya farin ciki, na biyunsa kuma baƙin ciki.
Sai dai a cikin ko wanne abu akwai abu guda dake tasirantuwa a cikinsa. Labarin zuciyoyi guda biyu maban-banta."
LOVE STORY
Hassanah.....kyakyawar, nutsatsiyar kuma salaha wadda Tasha gwagwamarya hade da tashi karkashin uba me tsananin son kanshi da abin duniya.
Duk wannan ba shi ne matsalar ba Illa wata Kaddara me girma da take fadawa Hassanah wadda take canja kafatanin ita kanta Hassanan.
Rayuwarmu a yau! Yayi duba akan
Illar saki
Auren mabanbantan addini
Gudunmawar da sacrifice na ma'aikatan jin
Mace a Wannan zamanin
Soyayya
Cin amana
Yaudara....... Da sauransu.
Leading cast
Hassanah mjy
Umar Farouq
Shatuuu ♥️
A story of love ❤️
A heart deforming story💔😫
Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare daya.
It's a story of love, a journey of love , hardships in love.
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air!
Let's embark on the journey together and see for ourselves..... It gonna be a good ride I promise.
Shatuuu♥️
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.