Hausa novel
3 stories
'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) Editing by Ishamoha
Ishamoha
  • WpView
    Reads 296,279
  • WpVote
    Votes 23,595
  • WpPart
    Parts 74
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya zata dore? Bakar wahalan da takesha ba karami bane a hannun matar uba, tsabar tsana da rashin son ganin er baiwar Allahn da ko shekara sha hudu bata karasa ba zata turata birni kuruwanci bayan tanada masaniyar cewar mafiyarta ta tsine mata duk ranar da ta bawa wanda ba maharraminta ba jikinta, shin tazayi abinda aka tura yi kokuwa ?
BAK'AR_RANA by dijawaziri
dijawaziri
  • WpView
    Reads 25,271
  • WpVote
    Votes 1,287
  • WpPart
    Parts 17
Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!! Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniya yafi alfahari dake... Kin cucemu kin zalun cemu kinci amanar Yardan Allah ya isa tsakanin mu dake... Aneesa yanzu kina ganin kinmana adalci kenan ? Yanzu dama abunda keke aikatawa kenan bamu sani ba kin cucemu Allah ya tsine miki Albarka da haihuwar ki wlh gara b'arin ki shegiya me Bakar zuciya.. Idan har kina son mahaifin ki ya dawo gare ki tow ki tabbatar Kairiyya ta yarda zata aure ni idan kuma ba hakaba keda mahaifin ki wlh sai dai kiga gawan shi kuma gawar ma sai naga dama... Anty dama kece mommy na ba Yadiko ba ? Anty menayi miki kika tafi kika barni alokacin da nafi bum'atar ki... Aneesa wata shida kadai nan gaba yar baiwa ke dashi a bincikin da likita yayi, yace da wuya ta wuce wata shida a raye idan kuma ta shige tow tayi nasara
Prince Sadiq by billyladan
billyladan
  • WpView
    Reads 93,683
  • WpVote
    Votes 3,794
  • WpPart
    Parts 22
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma da Khairatee, sai ku biyoni........