fatima6651's Reading List
2 historias
Umm sulaim✓ por safiya__ibrahim
safiya__ibrahim
  • WpView
    LECTURAS 2,048
  • WpVote
    Votos 149
  • WpPart
    Partes 10
A hankali ya kira sunanta Bata dago ba sai ma amsawa da tayi...sunanta ya Kuma kira a karo na biyu yana cewa "Meya sanya bakya iya kallon cikin idona??" Wnn karon ma girgiza kanta tayi bata ankara ba taji sautin takonshi na tahowa kusa da ita. Ba shiri ta dago tana zuba mishi idanuwanta dake matukar burgeshi "Ki bani amsa" ya fadi yana qara qura mata ido Cikin bugawar zuciya tace "Bakomai" "Are you sure??" Nan ma gyada mai Kai tayi "Toh amma naji zuciyarki na bugawa..can you explain why??" Zaro ido tayi tace "yaushe??" Cikeda mamakin yadda akayi yi ya iya juyowa shi kuwa murmushi yayi ganin ta dafe daidai satin zuciyarta dukda tana sanye da hijabi but he can definitely tell. "Ko zan iya sanin me ya sanya zuciyar ki take bugawa aduk lkcn da kika ganni??" It's not like yana Jin yadda zuciyarta ke bugawa kawai yana son ya tabbatar da zarginsa ne domin tabbas Shima aduk lkcn da ya ganta sai zuciyarsa ta doka... Wnn shi ake kira so!!! Idan kuwa dagaske zuciyarta na dokawa a duk sa'ilin da ta ganshi toh ba tantama ita ma tana sonsa!
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️) por PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    LECTURAS 54,271
  • WpVote
    Votos 3,597
  • WpPart
    Partes 32
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin labarin Wata Shari'a, inda za mu shiga cikin rayuwar Ummima da babbar kawarta Gentle. Ehem ehem! Lets go!