Umm sulaim✓
A hankali ya kira sunanta Bata dago ba sai ma amsawa da tayi...sunanta ya Kuma kira a karo na biyu yana cewa "Meya sanya bakya iya kallon cikin idona??" Wnn karon ma girgiza kanta tayi bata ankara ba taji sautin takonshi na tahowa kusa da ita. Ba shiri ta dago tana zuba mishi idanuwanta dake matukar burgeshi "Ki bani...