Far-Abb's Reading List
Истории 17
MIJINA NE! ✅  на Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Прочтений 108,324
  • WpVote
    Голосов 6,673
  • WpPart
    Частей 27
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka? Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta haukace ne? Aa, kila kuma kuncin da rayuwarta take ciki shine take ganin mutanen daya kamata ace tana tare dasu? Amma tabbas mijinta ne, shine. Ta tabbata shi din ne. Ga murmushin shi nan, dariyar shi, yanayin yadda yake tafiya. Wallahi shine! Shin mijin nata ne ko kuwa? Da gaske shi din take gani ko kuwa? Amma ba'a mutuwa a dawo. Saidai a yanayin yanda rayuwarta take juyata, takan iya cewa ita a nata fannin rayuwar, kila mutum yakan mutu sai ya dawo. Mijinta ne, kome zasuce bazata taba yarda dasu ba. Aisha Malumfashi.
 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) на UmarfaruqD
UmarfaruqD
  • WpView
    Прочтений 42,125
  • WpVote
    Голосов 1,808
  • WpPart
    Частей 55
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
MAKAUNIYA CE  на Jiddasmapi
Jiddasmapi
  • WpView
    Прочтений 24,364
  • WpVote
    Голосов 1,045
  • WpPart
    Частей 43
Ta mak'ance ta dalilinshi Amma baisan dahakan ba, ya wulak'anta ta, anci mutuncinta a gidansu..
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah) на MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Прочтений 63,709
  • WpVote
    Голосов 4,953
  • WpPart
    Частей 75
Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me? duk zakuji karin bayani aa cikin littafin nan. let go in and see
WA NAKE SO? на MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Прочтений 56,775
  • WpVote
    Голосов 4,206
  • WpPart
    Частей 140
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so? Aliyu, Muhammad da Aisha Fauwaz, Fu'ad da Fateema Muje zuwa dan ganin yadda labarin zai kasance shin wa zai kasance shi ake so a cikin labarin. Ko kuma nace wa zai zamo An fiso.
RAYUWAN NAJWA на AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Прочтений 26,368
  • WpVote
    Голосов 1,697
  • WpPart
    Частей 40
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....
  SANADI NE на khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Прочтений 66,473
  • WpVote
    Голосов 3,995
  • WpPart
    Частей 52
labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en doriya... keep following me.
WAYE MACUCI на eedatou
eedatou
  • WpView
    Прочтений 57,828
  • WpVote
    Голосов 3,420
  • WpPart
    Частей 66
Labari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsanadiyan wannan tsausayin abubuwa da dama sun faru a rayuwar ta. Wani tunani mai karatu zai yi idan ya tarar da labarin soyayya a kan jaruman maza guda uku ? Hahahaaaaaaa!!! ku biyo ni damin jin yanda zata kaya tsakanin su. Hmmmm ku kar sake a baku labari.
KUDURI KO MANUFA на jannahjay8
jannahjay8
  • WpView
    Прочтений 44,721
  • WpVote
    Голосов 2,847
  • WpPart
    Частей 70
Labarine daya kunshi daukar fansa hade da son zuciya wanda dalilin hakan ya kawo canjin rayuwa ga sa'adarty da muhd jadar
RUWAN DAFA KAI 2 на SumayyaDanzaabuwa
SumayyaDanzaabuwa
  • WpView
    Прочтений 65,212
  • WpVote
    Голосов 4,571
  • WpPart
    Частей 32
Nadama
+ еще 4