Aj
198 stories
INA MUKA DOSA? by SalisMReza
SalisMReza
  • WpView
    Reads 159
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 13
A love story, Best Hausa novel in the world 2025
MATAN GIDA  by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 26,543
  • WpVote
    Votes 1,030
  • WpPart
    Parts 51
Labarin matan gida labarine tsararre da aka gina akan abu ɗaya wato zamantakewar ma'aurata da mu'amalarsu, labarin ya ƙunshi, cin amana, zamba cikin aminci,yaudara, soyayya mai ban sha'awa da kuma uwa uba tausayi ku dai kawai ku kasance tare da wannan littafin.
IDAN BA KE by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 15,621
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 17
True life story. labarin zanan ƙaddara wanda babu wanda ya isa ya hana shi faruwa sai Ubangiji al'arshi. soyayya mai cike da tausayawa wacce ƙaddara ta haɗa a lokacin da ba'ai zato ba.
RAINA FANSA(Complete) by SaNaz_deeyah
SaNaz_deeyah
  • WpView
    Reads 6,223
  • WpVote
    Votes 343
  • WpPart
    Parts 45
Ƙaddara ta kan zo wa mutum ba tare daya shirya mata ba, wala mai kyau wala akasinta, sai dai Zeenat ita ta yakicowa kanta mummunar ƙaddarar da mayar da ita rabi mutum rabi dabba. Ablah musaka ce, tana da dogayen hannuwa sai dai dungulmi ne, ma'ana babu tafin hannu bare yatsu, sannan kuma bata iya gani sai da tabarau, abu mafi muni a rayuwarta shi ne haihuwarta da akayi a gidan karuwai mararsa daraja, kuma ta taso a cikin gidan tare da tsagwama da kyara daga sauran karuwai wanda ya haɗa har da uwar data sanɓalota duniya. Abinda ta kasa ganewa shi ne ita ɗin shegiya ce ko 'yar halak? Idan ita 'yar sunnah ce to waye mahaifinta? Yana ina? Mene dalilin daya sa rayuwarta ta kasance a haka...? Labarin ɓangarori Biyu masu alaqa da juna.
CINIKIN RAI.....  beauty meet the beast by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 7,089
  • WpVote
    Votes 369
  • WpPart
    Parts 22
Mutane kala uku ne a duniya. Na farko masu rauni Na biyu masu karfi Na uku masu bada umarni A ko ina ma duniya suna raye. Suna kasuwancin su ne akan haka ga duk wanda ya kawo musu tsaiko su aika shi garin sa ba a dawowa.... Silar su mutane dayawa sun rasa wasu masu. Wasu sun yi kuka, wasu sun mutu. A duk lokacin da aka tab'a su suna fada suna karawa Kasuwancin mu ne aka tab'a. Sai dai Allah me kyauta da kari. A lokacin da aka haifi shaidani ya addabi duniya, A lokacin Allah ke aiko waliyi a bayan kasa..... Dalilin da Mahaifinsu ya mata lakabi da Uwar Adalci Zenobia tare da Yar uwarta Zulfa......
ZULFAH by Rabiatu333
Rabiatu333
  • WpView
    Reads 1,028
  • WpVote
    Votes 49
  • WpPart
    Parts 24
labarine akan wata yarinya me izza,isa da kuma iko.
NANA AMINATU 2022 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 15,667
  • WpVote
    Votes 914
  • WpPart
    Parts 56
Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta dena kallon kanta ta daban a cikin mutane yayinda take tuna duk wata kalma ta ɓatanci da take bin ta dasu a kullum ranan duniya? tun sanda ta buɗe idanuwanta da wayon ta take jin waɗannan munanan kalaman da ke tarwatsa mata duk wani farin ciki da jin daɗin ta. Sai dai kuma a duk sanda take jiyo kalaman sa sai ta ji ƙwarin gwiwa har ta kalli kanta a wacce ta kai kuma ta isa, ashe akwai ranan da zata yi farin ciki haka? Akwai ranan da wani zai iya yabon ta har ya nuna mata tana da matsayi fiye da sauran Mata? She can't believe that... Shi ne Mutum na farko da yake faɗa mata kalaman da idan ta ji su take ganin ta kai Mace, ta kai Mace cikakkiya ba wacce ta rako Mata ba, a kullum ganin kanta take yi a bata kai matsayin ba, ita bata kai Macen da zata iya fitowa ayi gwagwarmaya da ita a matsayin ta na ɗiya Mace ba. Shin wane ne shi wannan ɗin? Tabbas Ƙaddara kowa da irin tasa, wasu tana zuwar musu da sauƙi wasu kuwa akasin hakan, ba wai don wani ya fi wani bane a wurin Allah hakan ke faruwa, a'a, sai dai don Allah na gwada ko wanne bawa ta hanyar ɗaura masa tashi ƙaddaran, walau me sauƙi ko akasin sa, ko wanne bawa da tashi ƙaddaran kuma kowa yana fatan ace ya tsallake ƙaddaran da Allah ya ɗaura masa. Haka itama NAANA AMINATU tayi fafutuka a cikin rayuwar ta domin ta ga ta cinye nata ƙaddaran da ta kasance babba a gare ta. Na san Kuna so ku bibiyi labarin ta domin ku ji mene ne ya faru a rayuwar ta, to ku bi Ni sannu a hankali Zan warware muku komi a cikin sauƙi, ina fata labarin zai zame muku darasi a cikin rayuwa.
GASHIN ƘUMA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 4,858
  • WpVote
    Votes 167
  • WpPart
    Parts 15
ABRAHAM  by NoorEemaan
NoorEemaan
  • WpView
    Reads 11,258
  • WpVote
    Votes 860
  • WpPart
    Parts 37
It's all about destiny, hypocrites , hatred and love
DA'IMAN ABADAN  by JameelarhSadiq
JameelarhSadiq
  • WpView
    Reads 2,810
  • WpVote
    Votes 110
  • WpPart
    Parts 15
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.