yakaka999's Reading List
12 stories
MAGANIN MATA by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 113,038
  • WpVote
    Votes 5,426
  • WpPart
    Parts 55
Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne zaku ga kwarewar su, sun cikin hakan ne aka masu shigo shigo ba zurfi. Koh yaya zata kasance idan suka ankara a kurarren lokaci ?, ku biyo ni dan jin yanda zata kaya a tsakanin su.
MATAR FAYROUZ ?? by asykhaleel
asykhaleel
  • WpView
    Reads 72,708
  • WpVote
    Votes 3,546
  • WpPart
    Parts 60
Labarin wata matashiyar budurwa mai ji da aji, gayu, karya mai suna NAJMAH, ita da mahaifiyar ta sun sha alwashin jin dad'in rayuwa kota halinkak'a, inda ita kuma burin najmah ta auri wani matashin saurayi mai tashe da kyau, aji, jin dad'a da kwanciyar hankali duk da cewar yana da mata. Tayi burin itama wata rana dole a kalleta a kirata da suna MATAR FAYROUZ, Kubiyo ni dan jin yadda labarin zai kasance.....
ZANYI BIYAYYA by asmasanee
asmasanee
  • WpView
    Reads 43,014
  • WpVote
    Votes 2,832
  • WpPart
    Parts 29
It All About love nd destiny of life
MATAR SOJA by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 26,262
  • WpVote
    Votes 334
  • WpPart
    Parts 2
Soja wife, erotica.
RUMAISA SALMAN ( matar soja) by hauly424
hauly424
  • WpView
    Reads 827
  • WpVote
    Votes 16
  • WpPart
    Parts 2
love story
RAGGON MIJI RETURN by mumies122
mumies122
  • WpView
    Reads 126,910
  • WpVote
    Votes 3,775
  • WpPart
    Parts 35
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)
SHU'UMIN NAMIJI !!    (completed) by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 414,571
  • WpVote
    Votes 25,028
  • WpPart
    Parts 75
Labarin Zaid da Zahrah...."Idan har yaudara zata zamemaka abun ado mai zaka amfana dashi acikin rayuwarka ? Miye ribar aikata zina da fasiƙanci ? Natsaneka Zaid ! Natsaneka !! Bana fatan Allah yasake haɗa fuskata da taka fuskar har gaban abada".....
HAD'AMU AKAYI by Deejamranda00
Deejamranda00
  • WpView
    Reads 1,148
  • WpVote
    Votes 40
  • WpPart
    Parts 1
Love and romantic story
NI TAKA CE (ONLY YOU) by Reedahakay
Reedahakay
  • WpView
    Reads 401
  • WpVote
    Votes 27
  • WpPart
    Parts 1
Fiddy yarinya ce yar 15years yar gidan shahararren dan siyasa wato Honorable Muhammad Sa'eed Wakili wanda akafi sani da S.Wakili. Yarinya ce kyakykyawa mai farin jinin gaske tana karatu a Nigerian Turkish International School Kaduna (NTIS-Kaduna) Meanwhile, Jamal Ahmad Hamza is a Fulani handsome guy dan shekara 16. Dan farin gidan Barrister Ahmad wanda yake classmate ga Fiddy. On the other side, Shamsudden Maiakwati is also a first born to a well known business man Alhaji Bashir Maiakwati and he's a 20yrs old guy preparing to study abroad.. Fiddy da Jamal kowa yasan suna matukar son junansu tun daga J1 from which it started with friendship and later converted to love, kuma kowa yana son ganinsu tare saboda sun dace. Sulaiman shima ya kasance yanason Fiddy sosai more than himself amman bai fada mata da wuri ba saboda yana ganin it wasn't the right time lokacin da ya fara sonta and unfortunately he's somehow late but still baiyi giving up ba saida ya tabbatar ya saka sonshi a zuciyarta which she at last became confuse on who's really her Mr.Right. Domin jin Fiddy ta waye ne shi kadai, you need to patiently follow me. I promise you won't regret In Shaa Allah.....
DAN ISKAN NAMIJI by feedynbash
feedynbash
  • WpView
    Reads 52,155
  • WpVote
    Votes 1,669
  • WpPart
    Parts 32
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki