MaryamMuhammadMuazu's Reading List
17 stories
Mak'otan juna by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 206,472
  • WpVote
    Votes 16,358
  • WpPart
    Parts 40
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
AMRAH NAKE SO! (Completed✅) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 191,929
  • WpVote
    Votes 17,464
  • WpPart
    Parts 79
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 54,094
  • WpVote
    Votes 3,597
  • WpPart
    Parts 32
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin labarin Wata Shari'a, inda za mu shiga cikin rayuwar Ummima da babbar kawarta Gentle. Ehem ehem! Lets go!
GIDAJEN MU  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 55,573
  • WpVote
    Votes 5,930
  • WpPart
    Parts 30
GIDAJEN MU novel ne dazai yi duba akan problems din da muke fuskanta a gidajen mu cikin society dinmu, akan aure, cuttutuka and zamantakewar mu ta yau da kullum. Shatuuu♥️
KUKAN KURCIYA by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 111,828
  • WpVote
    Votes 10,612
  • WpPart
    Parts 30
Labarai mai tab'a zuciya
GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 160,538
  • WpVote
    Votes 19,537
  • WpPart
    Parts 55
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama.
KALUBALEN MU!  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 51,284
  • WpVote
    Votes 4,920
  • WpPart
    Parts 27
KALUBALEN MU! It's all about masturbation..... How does it feels that you have desires, sexually aroused and your parents said you must finish your A level before aure? How do you feel when lust covered u and your husband said business first? How does it feels to come home and meet your wife mastubating? How do you feel when you meet your ex married and all you want is him? How does it feels when the whole world becomes miserable for you? Inshaaa Allah you'll find the details with Shatuuu the writer of Muqqadari ne Me rabo ka dauka Gidajen mu and Matsalarmu a yau You can follow me on my Wattpad handle @shatuuu095 Instagram handle @aishahassankwalam Twitter handle @Kwalam_a Email me @shatuuukwalam@gmail.com You can DM me on whatsapp @09063467258
NA YI GUDUN GARA-2019✅ by Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Reads 93,478
  • WpVote
    Votes 8,432
  • WpPart
    Parts 50
Ku shiga ciki ku kashe kwarkwatar idanuwanku, asha karatu lafiya.
RAYUWARMU A YAU! by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 65,428
  • WpVote
    Votes 7,227
  • WpPart
    Parts 39
Hassanah.....kyakyawar, nutsatsiyar kuma salaha wadda Tasha gwagwamarya hade da tashi karkashin uba me tsananin son kanshi da abin duniya. Duk wannan ba shi ne matsalar ba Illa wata Kaddara me girma da take fadawa Hassanah wadda take canja kafatanin ita kanta Hassanan. Rayuwarmu a yau! Yayi duba akan Illar saki Auren mabanbantan addini Gudunmawar da sacrifice na ma'aikatan jin Mace a Wannan zamanin Soyayya Cin amana Yaudara....... Da sauransu. Leading cast Hassanah mjy Umar Farouq Shatuuu ♥️
MATSALARMU A YAU!  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 65,281
  • WpVote
    Votes 7,370
  • WpPart
    Parts 38
MATSALARMU A YAU! Ammin su'ad Nadia kyakykyawar, matashiyar budurwa ce wadda tarbiya, addini da Boko suka ratsa ta, mafarkin ko wanne namiji Sede Nadia Nada matsala kwaya daya tak shi ne rashin uba! Wanne irin rashin ubane? Mutuwa yayi? Kokuwa bata yayi? Ko akasin haka? Wanne kalubale Nadiya zata fuskanta a Rayuwarta? meye ne cikin labarin nan? Ku biyoni ni shatuuu don jin Wacce matsala ce wannan! The writer of MUQQADARI NE ...ME RABO KA DAUKA GIDAJEN MU Always AMMIN SU'AD