Littafaina Rayuwata
8 story
SARTSE بقلم Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    مقروء 8,412
  • WpVote
    صوت 701
  • WpPart
    أجزاء 14
SARTSE ba a iya tafiya kawai ake yinsa ba, wani Sartsen yakan zo acikin daƙushewa da kuma kankare mana burika da hasashen mu. Idan muka kalli rayuwa afai-fan hannun mu zamu ga wasu abubuwan dalili kawai suke buƙata dan wargaza ka da kuma tanadin da kayima rayuwar ka. Bai zama cikin jerin mazaje masu ji da ƙumajin ƙwanjin su ba, bai kuma zama cikin wanda suke ware kansu da zama fiye da ko wani namiji agarin ba. Hakan sai ya zama mashimfiɗi na aika masa wargi agare shi, aka kuma aika ko wata tsana da kyara agare shi. Ciki kuwa harda wargaza Aurensa da ake shirin ɗaurawa. Wanan sai ya kawo sauyi acikin rayuwa da duniyar MA'ARUF.
KU DUBE MU بقلم BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    مقروء 17,742
  • WpVote
    صوت 781
  • WpPart
    أجزاء 2
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
BURI 'DAYA بقلم Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    مقروء 34,929
  • WpVote
    صوت 1,746
  • WpPart
    أجزاء 5
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
ABDULKADIR بقلم LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    مقروء 376,941
  • WpVote
    صوت 31,683
  • WpPart
    أجزاء 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
MAI GASKIYA بقلم Mamanhaneep
Mamanhaneep
  • WpView
    مقروء 26,516
  • WpVote
    صوت 1,576
  • WpPart
    أجزاء 40
Mai gaskiya labarin wani matashin saurayine namijin duniya wanda yayi jahadi akan Ramlat, wacce ta kasance yarinya marajin magana mai mummunar ɗabu arnan tayin lift wanda yayi sanadiyar tarwatsa rayuwar ta.
CONEL AHMARD DEEDART بقلم Aufana8183
Aufana8183
  • WpView
    مقروء 76,129
  • WpVote
    صوت 4,115
  • WpPart
    أجزاء 30
a story of love, betrayal and destiny of life
YARDA DA KAI (Compltd✔) بقلم Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    مقروء 82,090
  • WpVote
    صوت 2,365
  • WpPart
    أجزاء 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.