Oummarfah20's Reading List
3 stories
Me Ye Dalili  by Oummarfah20
Oummarfah20
  • WpView
    Reads 163
  • WpVote
    Votes 15
  • WpPart
    Parts 13
Kyakkyawa ce wacce kallo ɗaya bai ishe ka ba sai ka ƙara, sai dai me? ƙannen biyu ta da suka fito ciki ɗaya sun jima a ɗakunan auran su har da rabo na ƴaƴa, amma ita ta na nan, sannan ba manema ta rasa ba, maneman ga su nan birjik amma babu aure, Me Ye Dalili? Ban san ya tafiyar zai kasance ba, amma ina fatan na ba ku nishaɗi cikin ilmantar wa. Oumm Arfah 🥰
✩⋆ᴀᴄᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟʟʏ 💍ᴍᴀʀʀɪᴇᴅ  ᴛᴏ ᴄᴇᴏ⋆✩ by Aashritha13
Aashritha13
  • WpView
    Reads 98,078
  • WpVote
    Votes 9,101
  • WpPart
    Parts 41
What happens when you accidentally married A person whom you hate... Will hate turns to love. ❤😘
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 224,256
  • WpVote
    Votes 13,791
  • WpPart
    Parts 44
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.