Aishausman123's Reading List
199 stories
DOCTOR EESHA👩‍⚕️ by JafarHajara5
JafarHajara5
  • WpView
    Reads 45,928
  • WpVote
    Votes 990
  • WpPart
    Parts 56
labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃 Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,564,636
  • WpVote
    Votes 120,925
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
A SOYAYYAR MU by hijjartAbdoul
hijjartAbdoul
  • WpView
    Reads 18,708
  • WpVote
    Votes 293
  • WpPart
    Parts 51
Be tashi ya ga mace a gidan su ba, rayuwar su gaba ɗayan babu mata idan kaga mace a gidan to auro ga akayi har shiyasa mutanen unguwa suke musu laƙabi da gidan GIDAN MAZA, yayin da gidan ya kasance babu wani ɓacin rai acikin sa ya kasance kullum cikin farin ciki suke muddin ba mutuwa akayi ba bazaka taɓa ganin su cikin alhini ba. kwatsam ƙaddara ta sauya musu gidan su da suke alfahari da shi gidan da suke ganin sa tamkar haske a gare su ya dawo babu komai a cikin sa sai duhu. Shin wacce ƙaddara ce wannan ? acan, labarin yana ƙunshe da abubuwa masa tarin yawa ciki kuwa yarda tausayi, sadaukarwa, fasaha wani abun sai an shiga ciki za'a gani.
DARE DUBU by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 38,654
  • WpVote
    Votes 2,424
  • WpPart
    Parts 61
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu? Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe. Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.
GARIN DAƊI.....!  by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 15,870
  • WpVote
    Votes 1,924
  • WpPart
    Parts 38
Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautacce Hakan shine ya faru da widat....!
SAƘON ZUCIYA by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 41,765
  • WpVote
    Votes 4,249
  • WpPart
    Parts 36
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
RAI BIYU by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 439,009
  • WpVote
    Votes 46,509
  • WpPart
    Parts 63
Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny. Heart touching. Love story. Kyauta ne. Just vote and comment.
COLONEL UBAIDULLAH by fateemah0
fateemah0
  • WpView
    Reads 24,000
  • WpVote
    Votes 1,452
  • WpPart
    Parts 33
labari ne akan wani saurayin Soja akwai (tausayi soyayya cakwakiya hassada munafurci kar dai na ciku) kudai ku bibiye labarin
GIDAN GANDU by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 38,215
  • WpVote
    Votes 2,459
  • WpPart
    Parts 39
Gidan gandu,haka kowa ke kiran gidan mu saboda yawan iyalan gidan tun daga kan iyaye da kakanni zuwa kan yaya duk muna zaune ne acikin gidan gandu. saidai abu daya shine, duk wani kalar hali da kake nema inkazo gidanmu to ka samu ,kama daga shaye shaye ,dabanci sata,koma dai menene,abinda zai baka mamaki shine duk iskancin mutum a gidan hatta dabbobin gidan suna shayin rashin mutuncina tun daga kan iyaye kuwa har yayansu babu wanda hantar cikinsa bata kadawa idan yasan ya shiga gonata ,nice nan SAMEEMAH!!!!...................Tofahh.
BUDURWAR SIRRI by shuraih99
shuraih99
  • WpView
    Reads 6,906
  • WpVote
    Votes 247
  • WpPart
    Parts 5
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radadi gamida zugin da suka ziyarci hannuna lokaci guda su suka tabbatarmin ba mafarki nake ba Na mike a rude ina karewa jejin kallo Tabbas wannan ba irin jejin garina bane na fadi a zuciyata Domin kuwa irin wannan jeji shi nake gani a talabijin ................