Na yi imani kaddara abace mai girma.haka kuma abace da take iya sauyawa a cikin dakiku! lallai samuwar Ayan a rayuwata abune na muradi ga duniyata ,meye laifina? da nagaza cimma muradina?
yar uwatace ko kuwa kama mukeyi? idan mafarki nake na kagara infarka idan kuma zahiri ne Allah kasa bana da wata alaka da ita na jini dan bazan jure ba.
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja.
Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
wani dalili me karfi a karkashin jagorancin shaukin soyayya, ya dauki masoya biyu zuwa wata tafiya mai cike da marmari da lissafin zuci me dadi da shauki. Akwai abubuwa mabanbanta a cikin tafiyar da suka taru suka ba tafiyar sunannaki matuka.
Suhaima ta kira tafiyar SHU'UMA bisa karkashin dalilinta na shuuman abubuwan da suka faru.
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah.
Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3.
Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR