Abuaysha99
" *JININ HAILA*"
*Dakuma yadda ake Gane xuwan jinin haila da makamantansu*
*To zan maimata kamar haka inshallah*
*Zamu samu amsar wadannan tambayoyi kamar haka*
(1)::- *menene jinin haila*
(2)::- *taya ake sanin zuwan jinin haila*
(3)::- *Dame ake sanin dauke warsa*
(4)::- *taya zangane adadin kwanakina a jinin haila*
(5)::- *mene banbanciiin jinin haila dasauran jiiini*
(6)::- *shin dagaske ne jinin haila Yana maimaituwa awata sau biyu*
(7)::- *me yasa a kece wa idan mace tana ciwo Mara yayin xubar jinin haila yayi aure*
(8)::- *me aka yarjewa maihaila tadingayiiii*
(9)::- *mene aka Hana Mai haila tadingayiiii*
(10)::- *Wace matace tafara haila*