Select All
  • JININ HAILA
    156 7 1

    " *JININ HAILA*" *Dakuma yadda ake Gane xuwan jinin haila da makamantansu* *To zan maimata kamar haka inshallah* *Zamu samu amsar wadannan tambayoyi kamar haka* (1)::- *menene jinin haila* (2)::- *taya ake sanin zuwan jinin haila* (3)::- *Dame ake sanin dauke warsa* (4)::- *taya zangane adadin kwanakina a ji...