Ruky_i_lawal's Reading List
4 stories
Bakuwar Fuska by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 41,341
  • WpVote
    Votes 3,868
  • WpPart
    Parts 50
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na farin ciki, da izinin Ubangijin al'arshi mai girma." Cewar Ishraq Sulaiman, hannunshi dafe da zuciyarshi da ke bugawa da sauri.
HAKURI HASKENE by feedynbash
feedynbash
  • WpView
    Reads 16,163
  • WpVote
    Votes 1,030
  • WpPart
    Parts 21
Labari ne me nuna tsantsar zalunci da fadakarwa da tausayi da nuna tsantsar hakuri da ribar hakurin ga me yinsa Allah ya bamu hasken hakuri
K'ADDARA KO SAKACI.? (COMPLETED) by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 16,280
  • WpVote
    Votes 521
  • WpPart
    Parts 10
"Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin da Ruqayyah ke fita da plate d'in da sukaci abinci,amma hankalinta bai kwantaba saboda wani tunani da tayi lokaci guda ta kwallawa Ruqayyah kira "Ummah ga ni!" "Zauna magana za mu yi" guri ta samu ta zauna,"kin san me nake so dake?" Kai ta girgiza alamun A'a,ummah tace "so nake ki fad'amin yaushe ne rabon ki da ganin bak'on ki?" "Wane bak'o kuma ummah?" "Al'adarki nake tambaya!" #Turk'ashi! Masu karatu ku biyo ni cikin wannan labari don jin yadda aka haihu a ragaya!
News & Updates by Wattpad
Wattpad
  • WpView
    Reads 57,566,953
  • WpVote
    Votes 416,642
  • WpPart
    Parts 92
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!