khairatkusherki's Reading List
72 stories
AUREN FANSA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 21,460
  • WpVote
    Votes 865
  • WpPart
    Parts 22
luv story
Hindu🌹(Complete) by zzahrraa___
zzahrraa___
  • WpView
    Reads 100,633
  • WpVote
    Votes 12,177
  • WpPart
    Parts 33
#romance #love #nigerian #arewa #marriage
Simnah  by fandidi
fandidi
  • WpView
    Reads 25,998
  • WpVote
    Votes 1,976
  • WpPart
    Parts 12
Meet simnah. Young simnah. 16 year old simnah. Middle child simnah. Follow simnah as the tables turn on her.
LABARIN JIDDERH  by Xeeebellss
Xeeebellss
  • WpView
    Reads 79,438
  • WpVote
    Votes 4,145
  • WpPart
    Parts 67
Read and find out.
RAYUWARMU A YAU by SumayyaDanzaabuwa
SumayyaDanzaabuwa
  • WpView
    Reads 21,674
  • WpVote
    Votes 1,641
  • WpPart
    Parts 32
 AFRA  by Smiling_Bay
Smiling_Bay
  • WpView
    Reads 85,141
  • WpVote
    Votes 8,080
  • WpPart
    Parts 57
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka. " Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen. Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba. Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa ". " amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace. Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan. Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne " Read and find out
BUDURWAR SIRRI by shuraih99
shuraih99
  • WpView
    Reads 6,909
  • WpVote
    Votes 247
  • WpPart
    Parts 5
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radadi gamida zugin da suka ziyarci hannuna lokaci guda su suka tabbatarmin ba mafarki nake ba Na mike a rude ina karewa jejin kallo Tabbas wannan ba irin jejin garina bane na fadi a zuciyata Domin kuwa irin wannan jeji shi nake gani a talabijin ................
Yuhaina💖 by RashidaDalhatu
RashidaDalhatu
  • WpView
    Reads 11,155
  • WpVote
    Votes 565
  • WpPart
    Parts 5
Please tap the star button
ZAB'IN WA ZANBI.? (IYAYENA KO ZUCIYATA) COMPLETED by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 36,358
  • WpVote
    Votes 1,384
  • WpPart
    Parts 26
#Similitude Because of their similarity,she can't even recognize is he one or two..?? She always thought he was the same person,and that was her friend who always want her to become provoked..
ALAYNA by RabeeatMumynNamma
RabeeatMumynNamma
  • WpView
    Reads 3,043
  • WpVote
    Votes 232
  • WpPart
    Parts 13
ALAYNA is a hardworking girl,who always take care of her family and loves them alot,with all the stress on her head she managed to finshed her Nursing school,she looks for job every where but couldnt secure one without giving. After so many stressful days of job hunt,just before she give up she found a job in a private hospital own by all popular Doctor ZAHEER. what will happened when the family that she cherished so much got into an accident,all her family died except for one FATYMA. What will happened if she was asked to pay alot of money for her sisters surgery before they can operate on her,will she get the money or allow her sister to die? what if she was giving a condition by doctor ZAHEER before he can help her? to find out all this answers read ALAYNA to the end. HAUSA VERSION ALAYNA yarinya ce me hazaka da kokari wadda take duk iyakar kokarin ta na ganin ta kula da yan uwanta da iyayenta.Tayi makarantar koyon jinya duk da ba dadi ga nauyi dake kanta tayi kokarin fitowa da sakamako me kyau.Bayan kammala makarantarta ne aiki ya gagara samu. tana gab da fidda ran samun aikine,Allah ya taimaketa ta samu a asibitin wani sananne kuma kwararren likita me suna doctor ZAHEER. Me zai faru bayan 'yan uwanta da iyayenta da take matukar ji da suka samu hatsarin mota,kuma duk ta rasa su sai kanwarta kuma autarsu FATYMA kadai tayi rai. Me zai faru idan aka bukaci kudade masu matukar yawa domin ceto rayuwar kanwarta? Me zai faru idan ta samu mai temaka mata amma kafin nan akwai wasu Manyan sharuďda da gindaya mata? domin jin amsar littatafan nan ku biyomu a littafin ALAYNA har karshe.