Wattpad
75 stories
ABAR SO by mhizzphydo
mhizzphydo
  • WpView
    Reads 80,160
  • WpVote
    Votes 4,462
  • WpPart
    Parts 50
"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya wuce kaddara, kizamo mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu kuma duk inda mugun nan yake inason kimin alkawarin zaki nemo shi, inason su walakanta kaman yadda ya walakantar da mu , inaso farincki ya kaurace mai tareda iyalinshi , inason yayi dana sani sosai" Tafada tana mai lumshe ido while ita Nadhira takara volume din kukanta jin alamun itama kalmatus shahada takeyi , dakatawa tayi da kukan tana mai nazarin yanayin yar'uwar tata , sai kawai taji jikin ta yasake itama arikice take fadin "Yar'uwata kema karki barni DanAllah, inasonki wayyo jini! Jini!! Jini?!!! Ko ina akwai shi yaruwa mugudu nima ban son abinda bakya so wlhy bazan......... Kubiyo ni cikin littafin ABAR SO domin na fayyace miku abinda ke ciki
ABBOOD DAWOUD ✅ by divaadoveysdiaries03
divaadoveysdiaries03
  • WpView
    Reads 85,948
  • WpVote
    Votes 7,042
  • WpPart
    Parts 71
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..
KADDARAR MACE by nimcyl
nimcyl
  • WpView
    Reads 19,522
  • WpVote
    Votes 741
  • WpPart
    Parts 45
Jannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu
TAWA K'ADDARAR...... by Feedohm11
Feedohm11
  • WpView
    Reads 33,383
  • WpVote
    Votes 1,728
  • WpPart
    Parts 17
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita? Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunta mata rayuwa su sayar da ita a kasar india a matsayin KARUWA......
ACIKIN RAYUWA by Zeety-AZ
Zeety-AZ
  • WpView
    Reads 651
  • WpVote
    Votes 51
  • WpPart
    Parts 11
a story about one woman who suffered in her life. true life story
TAMBARI[The dark hunt]  by SiyamaIbrahim
SiyamaIbrahim
  • WpView
    Reads 23,129
  • WpVote
    Votes 3,507
  • WpPart
    Parts 58
People round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situations.. How do we overcome all these social negligence and harassment? Lets meet there,.. TAMBARI!!![The dark hunt].. This is a story that revolve round the world and it leaves a dark memory and blurred visions psychologically which affect individuals(Victims that experienced this nightmare)....
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,645
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,500,713
  • WpVote
    Votes 121,599
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
SON RAI  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 127,172
  • WpVote
    Votes 1,170
  • WpPart
    Parts 8
son rai ya kunshi abubuwa kamar haka, sansar soyaya cin amanar amintaka ..
DIYAM by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 949,318
  • WpVote
    Votes 81,867
  • WpPart
    Parts 71
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.