Ahi
35 stories
CUTARWA! by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 57,175
  • WpVote
    Votes 2,408
  • WpPart
    Parts 50
Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menene dalili?...
AƘIDA TA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 37,208
  • WpVote
    Votes 1,575
  • WpPart
    Parts 31
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
WUTA A MASAƘA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 49,939
  • WpVote
    Votes 2,129
  • WpPart
    Parts 31
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
WATA KISSAR (Sai Mata)  by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 35,934
  • WpVote
    Votes 1,938
  • WpPart
    Parts 31
Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya
RAYUWAR AURENA  by Preety-hammud
Preety-hammud
  • WpView
    Reads 125,540
  • WpVote
    Votes 5,280
  • WpPart
    Parts 63
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
MENENE MATSAYINA... by Hafssatu
Hafssatu
  • WpView
    Reads 59,648
  • WpVote
    Votes 2,578
  • WpPart
    Parts 53
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme... ''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki.."" Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............ _Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #
ASHWAAN (Love Saga)✔️ by neeshejay
neeshejay
  • WpView
    Reads 44,356
  • WpVote
    Votes 2,291
  • WpPart
    Parts 31
Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zama At last za'a. hada auren safa da safwaan yaron best friend din Abban nasu kuma basa son juna sae daga baya The name ASHWAAN ya samo asaline da aka dauki first nae din AYSHA wato safa sae a dakko karshen na SAFWAAN shine zae bada ASHWAAN just read for more
NEESMA'A WAH NUSHUUF 1-END by Aysha2017
Aysha2017
  • WpView
    Reads 2,681
  • WpVote
    Votes 50
  • WpPart
    Parts 1
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
HUMAIRA AND HUMRA  by ummiAhmed7
ummiAhmed7
  • WpView
    Reads 79,038
  • WpVote
    Votes 8,153
  • WpPart
    Parts 47
Two sisters given birth But separated Find out more in the novel!!!
KALLON KITSE by LadyAyshert
LadyAyshert
  • WpView
    Reads 170,640
  • WpVote
    Votes 9,455
  • WpPart
    Parts 55
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi