Naudhun
labarin akan wata diyar fulani wanda take fuskantar tsana da tsan gwama daga wurin kishiyar namanta.labarine wanda kea ciki da tausayi,nasama,nishadi da farin ciki.labari dake nuni da mahimmanci hakuri acikin rayuwa.labari wanda kea nuni akan komai tsanini na tare da sauki.