UmmuDahirah's Reading List
2 stories
RAUDHA 2021 by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 5,925
  • WpVote
    Votes 607
  • WpPart
    Parts 55
Duk yanda zan fasalta muku yanda take ta wuce nan, yarinya ce sangartacciya da iyayen ta suka ɓata ta da gata tun tana tsumman goyo, sun ɗau son duniya sun ɗaura mata, ba sa son kukan ta bare fushin ta, hakan yasaka ta taso babu kwaɓa take yin duk abin da taso. yarinya ce me bala'in taurin kan tsiya, idan har tace zata yi abu, to, babu wanda ya isa ya hana ta, idan kuma tace baza ta yi ba babu wanda ya isa yasa ta tayi, ko kaɗan bata damu da rayuwan kowa ba, rayuwan ta kawai ta sani, duk wanda ya taka ta, to, tana ƙoƙarin ɗaukan mataki, bata da sabo ko kaɗan idan har ba da mahaifin ta ko Yayan ta ba. ku biyo NI ku ji me zai faru da rayuwan ta, yarinya me tsatstsauran ra'ayi.
TAGWAYE by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 38,594
  • WpVote
    Votes 2,020
  • WpPart
    Parts 21
If you are looking for a story that will touch your heart and soul, this is it.