hay23233232's Reading List
8 hikaye
BAFULATANA  tarafından zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    OKUNANLAR 27,109
  • WpVote
    Oylar 677
  • WpPart
    Bölümler 17
Ta kasance bagidajiya wacce babu cikakken ilimin addini a tareda ita, rayuwarta a ƙudundune take da wani al'amari mai girma wanda ya zarta yawan shekarunta, ba tasan daɗin soyayyah ba balle jinƙan da ubangiji ya sanya a tsakanin al'uma. Baffanta shi kaɗaine duniyarta wanda inuwarsa a gareta ta cike mata gurbin mahaifiyarta. Ana tsaka da haka ƙaddara ta raba tsakaninta da Baffah sannan ta turata guri mai nisa in da bata taɓa mafarkin zuwa ba. Walagigin da rayuwa tayi da ita ya sa ta afka a cikin soyayyar mutum biyu! Muzaffar Abdulwahab Abdallah ko Edris Muhammad Jalingo?
Hudah tarafından Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    OKUNANLAR 3,340
  • WpVote
    Oylar 148
  • WpPart
    Bölümler 11
a love and romantic story
WATA KADDARAR ✅ tarafından divaadoveysdiaries03
divaadoveysdiaries03
  • WpView
    OKUNANLAR 3,642
  • WpVote
    Oylar 125
  • WpPart
    Bölümler 38
Labari akan rayuwar soyayyar talakawa masu wadatar zuci da kaunar junan su..Labari da ya kunshi tarin fadakarwa da nishadantar wa,Labarin da ya kunshi yadda talakawa ke rayuwa ta jin dadi a dai dai karfin su.Labarin Wanda yake nuna asalin al'ada irin ta Malam Bahaushe tare da kayatar da al'adar da zamanantar da ita ..littafin "WATA KADDARAR" Labari ne Wanda ya Sha Bam Bam da littafai na da kuka Saba karantawa ,ku gwada ni ku gani ,kar ku dai bari a Baku Labari....
SAREENAH tarafından fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    OKUNANLAR 181,626
  • WpVote
    Oylar 8,601
  • WpPart
    Bölümler 51
A romantic love story
DOOM ISHAQ (satar kwana) tarafından realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    OKUNANLAR 69,757
  • WpVote
    Oylar 1,696
  • WpPart
    Bölümler 21
rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂
GABA DA GABANTA tarafından prettysalma17
prettysalma17
  • WpView
    OKUNANLAR 38,447
  • WpVote
    Oylar 781
  • WpPart
    Bölümler 21
labarine akan wata yar bariki,wadda taneda aure ba abakin komiba,karshe taga mijin wata mata tace tanaso,itakuma wannan mata tace batasan wannan zancenba mudeje zuwa sonjin yadda zata kaya
INUWAR GAJIMARE💨 tarafından Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    OKUNANLAR 11,569
  • WpVote
    Oylar 805
  • WpPart
    Bölümler 12
"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake ta kira! Wani hutu ne ya rage min bayan an lalata min rayuwar ƙanwata? Wani hutu ne ya rage bayan rai guda ɗaya tilo da nake da shi a duniya yana barazanar barina? Wani hutu ne ya rage min a duniyar da ta cika da mutane masu son kansu? Ina hutun da zanyi a yayin da mutane basu duba can-canta balle su kimanta su kyautata? Bani da wanan haɓakon, bani da wanan ƙumajin, bani da wanan jarumtar, dan na riga da nayi saken da wanan hutun ya warware ko wani sa rai da nake da shi. Ka faɗa min ina Khadijatu ta ke?" KHADIJATUL ISHAƘ 🙌 dabanne sai kun shiga ciki za ku ga abun da ya ƙunsa.
TAMBARIN TALAKA tarafından Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    OKUNANLAR 46,970
  • WpVote
    Oylar 1,845
  • WpPart
    Bölümler 22
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.