NafisatYusuf368's Reading List
3 قصص
SO HANA GANIN LAIFI بقلم RASHOWS
RASHOWS
  • WpView
    مقروء 261
  • WpVote
    صوت 16
  • WpPart
    فصول 2
littafi ne daya kunshi tausayawa gamida tsantsar so ,sadaukarwa kaunan fisabilillahi,tareda sadaukarwa.
+4 أكثر
ƘWAI cikin ƘAYA!! بقلم BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    مقروء 1,508,884
  • WpVote
    صوت 121,621
  • WpPart
    فصول 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
💞NOOR بقلم The_NFZCircle
The_NFZCircle
  • WpView
    مقروء 3,646
  • WpVote
    صوت 299
  • WpPart
    فصول 21
Story of Noor and the 5 princes of kahuce Empire. Betrayal among them and read as love turns to hatred.