Zuhraa
58 stories
ABUNCIN WANI by ashutrah
ashutrah
  • WpView
    Reads 4,267
  • WpVote
    Votes 160
  • WpPart
    Parts 4
Abuncin wani labarine akan wani yaro wanda yakasance bashida wani abunci wanda yawuce cin qasa.shin wannan wani irin yarone kuma meye sirrin cim qasarda yakeyi kubiyoni a cikin wannan littafin nawa mai suna ABUNCIN WANI
HAUSA NOVEL BOOKS: RASHIN SANI...1 BY SARATU M. SANI SERIES 1 by Sharhamak
Sharhamak
  • WpView
    Reads 2,820
  • WpVote
    Votes 91
  • WpPart
    Parts 1
KANO Kyakkyawar yarinya ce cikin motar direban ta na tuki, a hankali wanda anata bangare waya ce a hannun ta tana faman latse-latse a dai-dai lokacin ne direban ya yi horn bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadin ya yi hanzarin budewa, direban yashiga da motar ciki sosai sannan ya yi parking ya fito hadi da saurin zagayowa ya bude gidan baya ta fito. Yarinyar wacce taci sunan ta Farida za tayi kimanin shekaru shatara zuwa ashirin cif! Kyakkyawa ce a jin farko,ta na da kyawun siffa uwa uba iya tafiya, fannin magana sam-sam ba tada yawan magana, magana ma cewa kake wuyar ta ta ke idan kaga tana wani dan dogon zance, da Dad din ta take Magana ko kuma Mom din ta, sai dai tafi yawan Magana da Yayan ta. Haka ko a cikin mutane take yana da wuya kaji maganar ta, tun kawayen ta na darnuwa har suka yi sabo da halin ta, idan ana Magana cikin kawaye sai idan anyi maganar da zata bada dariya, ko shi din iya kacin ta murmushi. Read More @ www.share4world.com.ng
Zabina Part 2 Complete HausaNovel  by Autan_Mumcy
Autan_Mumcy
  • WpView
    Reads 3,938
  • WpVote
    Votes 61
  • WpPart
    Parts 1
Zabina Part 2 Complete HausaNovel By www.hausanovel.com.ng
KAINE MURADINA by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 7,239
  • WpVote
    Votes 173
  • WpPart
    Parts 3
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato Ihsan, Nusaiba, dakuma Affan. A bangare daya kuwa, Elizabeth Joshua matashiya ce yar kabilar ibo dake karatu a Jami'ar Bayero Kano. A sashen karatun ta kuwa duk tafiyar su daya da Habeeb, duk dacewa akwai babbancin kabila da kuma addini a tsakanin su. Daga Karshe soyayya ta shiga a tsakaninsu, ko ya zata kasance?
Autar Mata by Aeeshah1997
Aeeshah1997
  • WpView
    Reads 6,217
  • WpVote
    Votes 208
  • WpPart
    Parts 1
MAKIRIN NAMIJI by hafsan11
hafsan11
  • WpView
    Reads 4,900
  • WpVote
    Votes 193
  • WpPart
    Parts 1
Labarine daya kunshi yaudara, makirci etc.....
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 4,019
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
Farin cikina by Hadwaz
Hadwaz
  • WpView
    Reads 8,867
  • WpVote
    Votes 324
  • WpPart
    Parts 1
It's a story of a teen love,secondary school students fall for each other.
A CIKIN GIDANA by ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Reads 3,309
  • WpVote
    Votes 81
  • WpPart
    Parts 1
Labarin A CIKIN GIDANA labari ne da ya faru a cikin gidan Ali Nuhu, ali nuhu ya dauki matarsa Jamila na gudu sama da yadda ya dauki mahaifiyarsa a littafin, hakan yayi mitukar bata ran wani matashin yaro wanda ya fito a matsayin kani na ali nuhu, har sukayi kaca kaca da yayan nasa da matar yayan nasa, da lilin hakan yasa yaja mahaifiyarsu Hajara Usman suka bar gidan ali nuhu, Labarin dai yana kunshe da abubuwa na ban mamaki, ku biyoni dan jin cigaban wannan labari.
KAMBUN SADAUKANTAKA by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 6,289
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁