Maryammayah95's Reading List
17 stories
ƘANWAR MAZA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 109,485
  • WpVote
    Votes 1,460
  • WpPart
    Parts 23
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?
TAMBARIN SHAHARAH...!! by AfricanQueen300
AfricanQueen300
  • WpView
    Reads 1,492
  • WpVote
    Votes 172
  • WpPart
    Parts 3
It's always about Destiny and truelove story... "Karka yarda a haɗa kai a zalunci Al'umma, Imran karka sake Azzalumai su baka kofar cutar bayin Allah, Duniyar nan kankanuwa ce, ba kowa yake fahimtar fashin bakin shi ba!" "Sun zalince Ni! Sun rabani da kome na! Abbas Ali Imran Zaki na zalince ka! Yau gani babu tsuntsu babu tarko!" ----- "Duk inda kuka sami Abbas Zaki karku bar shi a raye! Ku daddatse naman shi ku kawo mana kokon kanshi nan mu gani! Had'akar mutum huɗu? Tafiyar mutane hudu ne? Bahaushe Bayarabe Inyamuri Bafulatani..... Suka kirkiro Mafi'a City...
A DUNIYARMU✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 40,343
  • WpVote
    Votes 2,225
  • WpPart
    Parts 11
Aisha shukrah.
BAHAUSHIYA.....!? by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 40,303
  • WpVote
    Votes 3,362
  • WpPart
    Parts 22
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula da mijinta da yaranta. Itace mace guda da ke killacewa ƙarƙashin igiyar riƙon Ɗa Namiji, da ke kiran shine mafi rinjaye akanta. Sanan Kalma guda da yake nanatawa, Rayuwar 'YA MACE kamar gilashin da ke riƙe a dungulumin hannu ne, ko wani lokaci zai iya faɗuwa dan ya tarwatse ne. Idan aka ci gaba da ganinsa to zai zama shuɗaɗɗen labarin rayuwarsa. Tabbas bayan karatun allo babu buƙatar biyantar da kururuwar zamani wajan tsoma hannayenta dumu-dumu dan janta da tafiya a ƙarƙashin hasken Nasaran da ke da jajayen kunnuwa.
RAMIN MUGUNTA by Sadnass
Sadnass
  • WpView
    Reads 23,051
  • WpVote
    Votes 1,478
  • WpPart
    Parts 34
Labarine daya k'unshi Mugunta cin amana ga kuma tausayi😢kudai biyoni a cikin littafin domin jin abinda labrin yake d'auke dashi a dunk'ule.
ABADAN by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 159,249
  • WpVote
    Votes 6,922
  • WpPart
    Parts 23
is all about destiny again
A GIDANAH  by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 656,211
  • WpVote
    Votes 66,802
  • WpPart
    Parts 72
Duk wani abu da ya kamata ina maka shi, nice shanka, nice tufafinka, kula da mahaifiyarka, komai na rayuwa na dauke maka shi amma ka rasa abinda zaka saka min dashi sai wanan? A gidana? Ka kawota kacemin kanwarka? Na bata gurin zama, ashe karya kake min dakai da mahaifiyarka? Bazan taba yafemuku ba wallahi.
AL'ADUN WASU (Complete) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 227,691
  • WpVote
    Votes 16,241
  • WpPart
    Parts 45
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
UMMI | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 210,401
  • WpVote
    Votes 18,823
  • WpPart
    Parts 54
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE) by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 303,728
  • WpVote
    Votes 50,736
  • WpPart
    Parts 113
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun farin cikin mutum daya! Dole sai an sadaukar da farin cikin mutum daya