BAKU MIN ADALCI BAH
Labarin Kuhailat , tausayi soyayya dakuma bi yayya
JUYIN RAYUWA Labari ne akan wata yarinya mai suna Sultana Wanda Baban ta ya nuna mata so ya kuma fifitata akan sauran yaran sa sai abunda ta fad'a dashi uban zaiyi aiki Sultana bata da kunya bata ganin mutuncin kowa hatta uwar da ta haifeta ak'arshe tana sa uban nata ya k'ara aure Wanda sanadin hakan uban yake juya ma...