HindatuZayyan's Reading List
17 stories
 A GIDANMU SUKE Labari ne akan Soyayyar arniya da Kuma musulmi  by pinky__leemart
pinky__leemart
  • WpView
    Reads 504
  • WpVote
    Votes 31
  • WpPart
    Parts 22
A gidanmu suke littafi ne Mai tattare da dumbin nadama inda musulmi ya aure arniya batare da sanin kowa ba gashi yanada Mata da yara har guda uku inda arniyar zata Haifa Masa yara Mata guda biyu Suma duk Christine
GIDANMU(OUR HOUSE) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 15,326
  • WpVote
    Votes 1,006
  • WpPart
    Parts 30
Ni ban ce kowacce mace ta so ni ba..!Bana bukarar soyayyar kowa....Ni IMRAN ABUBAKAR MALAMI Nace bana bukata a kyale ko dole ne..?Bana son bacin raina kusan Halina yarinya tana batamin rai sai na iya Targadata ba ruwana kuma kunsani mata akwai rainin wayau ni kuma am not Dey Type Zaku yi ta auramin ne Abba ina Nakasasu kunga gwara kada afara in kuma kuna so kowani Lokaci kuna Hanyar Kotu ne...Is OK.!
GIDAN Aure Na..!!? by AfricanQueen300
AfricanQueen300
  • WpView
    Reads 8,541
  • WpVote
    Votes 730
  • WpPart
    Parts 14
Labari ne da ya faru a gaske labari ne ta ya tab'a kowani shashi na rayuwar matan aure yan mata zawarawa, da sauran su( BASE OF TRUE LIFE STORY) KUMA SERIES NOVEL NE
GARIN DAƊI.....!  by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 15,870
  • WpVote
    Votes 1,924
  • WpPart
    Parts 38
Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautacce Hakan shine ya faru da widat....!
GINI DA YAƁE by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 21,168
  • WpVote
    Votes 3,164
  • WpPart
    Parts 44
Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙaƙƙarfan dutse. Tirr da muguwar rayuwar ka Ali!!!
RUD'ANI by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 8,318
  • WpVote
    Votes 764
  • WpPart
    Parts 45
zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....
HAYATUL ƘADRI! by Hassy3333
Hassy3333
  • WpView
    Reads 7,345
  • WpVote
    Votes 822
  • WpPart
    Parts 45
Rayuwa kowa da irin tasa, labari kowa da irin nasa, haka nan ƙaddara da jarrabawa sukan sauya rayuwar mutum daga asalin yadda take. Tafiya ce miƙaƙƙiya cikin rayuwa ta zahiri mai laƙabin HAYATUL ƘADRI.
DUHUN ZUCIYA by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 5,276
  • WpVote
    Votes 420
  • WpPart
    Parts 15
Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi. Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa. Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. Jahilci da rashin tsoron Allah suka zama abokai na kur-kusa ga majiɓantan lammuranka. Completed a ArewaBook akan 300.
BA LABARI by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 4,813
  • WpVote
    Votes 321
  • WpPart
    Parts 13
Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafarta da gefen idon ta, kowa aka tambaya lbr akanta saidai yace maka ace ita din kyakyawa ce, acikin Unguwa kowa na kiranta da Baharuwala, anyi wani saurayi da yayi nacin sonta duk da cewa be taba ganin fuskarta ba saidai fin shekara yana bibiyan ta amman bata taba tankasa ba. Modibo matashi me azancin magana, ya kware wajen iya sarrafa harce, matsalar ciwon kafa ta shiga dashi cikin wani gari wadda ya zama tamkar tauraro a sararin samaniya, tare da zafafan motocin da suke masa rakiya, wadda suke dauke da mutum sama da 20. kubiyo ni acikin wannan labarin me sunan BA LABARI domin in warware muku kullin dana kulla.
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA by zulaihatmuhammad578
zulaihatmuhammad578
  • WpView
    Reads 2,543
  • WpVote
    Votes 141
  • WpPart
    Parts 50
Pure hatred of a father to his beloved daughter