MULKI KO SARAUTA👑
👑
hmmm karan bana maganin zomon bana,shigo ka karanta kaji yadda yaya ke soyayya da kanwarsa uwa daya uba daya,shin da saninsa yakeson kanwarsa uwa daya uba dayan?,se kun shigo daga ciki zaku gane haka.
Labarin sarauniya Jidda,labarine akan wata baiwar Allah da aka zalinta,aka ha'inta inda take fafutukar kwato yancinta, da kuma daukar fansa,labari ne akan wata masaurauta dasuke rayuwa da munafukar mata mai yiwa masarautar zagwon kasa.... Labarin ya kunshi soyayya da sadaukarwa, nishadantarwa,ilantarwa makirci,has...