Yarinya banda karuwanci batada aiki akoda yaushe saitasa anzage A.Y family wlh wlh indai aka tafida Hilwana h kano saida kunemi wani gida Ba gidana Ba sabida bazaiyi kutafi da ita ta kara bata mana sunna Ba Dan bawanda baisan ita karuwa bace saidai kubarta da kakarta da tunda itane tabatata Sai ta zauna suci gaba daga inda aka saya haba lawan maiyasa koda yaushe kanason batawa HILWANAh sunna ne da irin magan ganunka inkatashi iya shegen naka hartani baka bari Ba Dan Allah kubar Hilwanah taji da abunda yake damunta kodan kunga yada Allah yaa halici mahaifiyar tane bataada ishashen hankali ne kodan kunga babanta gurgune me bara akan titi shine zaku samu hanya da zakuna mata abunda kukaga dama kunraba auren mamar ta da baban ta hakan han bai isheku ba
labarine akan wata yar bariki,wadda taneda aure ba abakin komiba,karshe taga mijin wata mata tace tanaso,itakuma wannan mata tace batasan wannan zancenba mudeje zuwa sonjin yadda zata kaya
Labari neh akan wasu k'awaye biyu wanda shak'uwarsu ya wuce a misaltashi amma iyayensu basu sanda hakan ba,ko ince basu kula da sanin tsakanin nasu ba wanda hakan ya janyo musu babban matsala daga baya..Ko miye wannan matsalar? ku biyo wannan littafi dan jin amsar tambayar ku...