aysha09jangebe's Reading List
3 stories
HAUSA NOVEL (MAKABARTARMU) by KhadijaAminu
KhadijaAminu
  • WpView
    Reads 75,740
  • WpVote
    Votes 2,126
  • WpPart
    Parts 20
Tunda na tashi a gidanmu, bama fita, gidanmu kamar makabartarmu take, rayuwar mu bamu san wani hulda da wasu mutane ba kamar yanda ko wani biladama yakeyi a doran kasan nan ba, Makarantarmu a cikin gidan mu mukeyinsa. kuma ma Mahaifiyrmu ce ta koya mana .........................Mahaifiyata kullum tana cikin hawaye, zaka dade baka ga murmushinta ba kuma bawai a rashin soyayya bane a'a Illah kawai yawan KISHIN NAMIJI. ku biyoni a Makabartarmu masu kauna ta dan jin karashen labarin da irin illolin da zaman gidan ya jawo wa duka iyalansa..... Taku Ummulkhairy
'Yar Aiki Ce🍁🍁🍁 by ummeeter21
ummeeter21
  • WpView
    Reads 13,364
  • WpVote
    Votes 680
  • WpPart
    Parts 36
######## Labari Daga=> Aisha Zakari(Ameerah) Rubutawa => Ummi Amina (Ummeeter) 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐 Labari neh akan wata yarinya mai suna Sayyada da ta mayar da kanta bebiyaa,saboda wa su mugayen mutane dake bibiyarta. 🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁. Ku kasance da ummeeter dan samun labarin yadda abin ya wakana. Taku har kullum Ummee ameenah.
NAMIJIN KISHI by jannahjay8
jannahjay8
  • WpView
    Reads 52,487
  • WpVote
    Votes 2,811
  • WpPart
    Parts 51
Khair gara nak'ara maimaita maki bake ba Aikin nan ke bari na tak'aita maki wallahi wallahi ban yarda dake da Dr Umar ba.... Cikin Kuka tace " Zargina kake? "Hawaye yana zuba a idonta... "Wallahi Ahmad sai kayi nadamar abunda kayi yau, zan tabbatar ma Jamila ba'a mata barazana arayuwarta bakuma a had'a soyayyarta da ta kowacce 'ya mace... Ahmad da kahad'a soyayyata da ta wata 'ya mace gara na datse tak'amarka ta d'a namiji kowa ya huta" ta nufeshi da wuk'a tsirara ahannunta " Khair agaskiya bazan iya lamuntan wanda d'abi'ar ba don haka mafita guda d'ayace, yazama dole nai wa alak'armu katanga" cikin karkarwa tace " me kake nufi? Kar kazo kai abunda zamuzo dukanmu muna dana sani kayi tunani" cikin zafin rai hawaye na fita a idonsa yace " sai dai ke kiyi nadama baniba, amma bawani kalami da zakiyi da zai hanani daukar mataki" ya tureta ya fice...