FatimaNuraddeen5's Reading List
6 stories
NI KISHIYAR UWATA CE! by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 59,196
  • WpVote
    Votes 537
  • WpPart
    Parts 11
labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram
MATAR LAMEER by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 66,764
  • WpVote
    Votes 1,939
  • WpPart
    Parts 30
Labarin wani mutum da baya iya gamsar da iyalinsa hakan yasa suka samu damar cin amanarsa. Shin ya zata kasance a garin Rugar Sambajo Baffa Ardo zai bawa Lameer auren Jiddoh ko kuwa zaiyi sadakar da ita?
CAPTAIN SADIQ  by SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    Reads 179,463
  • WpVote
    Votes 7,812
  • WpPart
    Parts 54
d'an tsokacin labarin CAPTAIN SADIQ ya kunshi rayuwar soja ne mai zafin zuciya, d'aurewa rashin fara'a tun bayan lokacin da Allah yayiwa matarsa rasuwa, bayan ta haifa masa baby girl wadda taci suna mahaifiyarsa wacce Allah ya d'aura masa son ta, Hakan yasa duk mai aikin da aka kawo domin kula da yar tasa sukan gudu ko ya koresu, saboda rashin gamsuwa da aikin nasu, ko saboda cin kashin da suke fuskanta a wajan sa, hakan duk yanada nasaba ne da tun bayan rasuwar matarsa KAUSAR ya rasa walwala, har mahaifiyar sa ta fara gajiya da irin halin nasa, kwatsam sai ga Allah yasa mahaifiyar sa ta samo mai aiki FATUHA wadda ta adabi mutanan kauyan su da rashin jinta, haka yasa k'anwar mahaifita tahowa da ita birni aikatau gidan su CAPTAIN, ko mutanan kauyan sun huta da halin ta, ya kuke tunanni masu karatu? shin FATUHA zata d'au wulak'ancin CAPTAIN SADIQ koka zata rama tunda dama bata ji ko a kauyan su RANO mu kaftan💃
GIDAN KASHE AHU by Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    Reads 137,967
  • WpVote
    Votes 3,807
  • WpPart
    Parts 49
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
QADDARAR MUTUM  by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 6,923
  • WpVote
    Votes 488
  • WpPart
    Parts 10
Rayuwar MUTUM tana tafiya ne a bisa bigire na QADDARA haka nan kuma bawa bai isa ya kauce mata ba. Shi yasa ma yarda da ita yake daga cikin shika-shikai na imani. Ku biyo ni cikin labarin Hasina don jin tarin qaddarori da ke bibiye da rayuwarta.
SANADIN KI by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 62,524
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 8
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.