Aishaaliyufuntua's Reading List
3 stories
JARIRI COMPLETE by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 17,556
  • WpVote
    Votes 1,086
  • WpPart
    Parts 25
A daren ranar da suka koma da daddare kimanin karfe biyun dare Inno ce ta fito fitsari ahanyarta ta dawowa, ta hango ƙaƙanin abu na tafiya idan yayi gaba sai ya dawo baya ya rangwaɗa kai gefe. A ɗan tsoroce Inno ta ce, "Toooo yau wacce irin ɗiban albarka nake gani da tsohon daren nan" ta ƙarasa magana tana haskashi da ƴar fitilarta. A zabure ta ja baya ganin jaririn Nusaiba ne tumɓur ko wando babu, washe mata baki yayi ya dafe ƙeya yana wani irin layi kamar wanda yasha ya maku, cikin wata irin murya ya cafe irin maganar Inno yace, "Tooo yau wacce irin ɗiban albarka nake gani da tsohon daren nan" tana faɗa yana wani irin tsalle kamar zai faɗo kan Inno, wurgar da butar tayi saboda tsoro ta fara gudu. Tsalle yayi ya caɓe zanin Inno har ya taɗe ta ta faɗi da rarrafe ta dingan rarrafawa tana ƙwala ihu, lokacin da ta ƙarasa ɗakinsu tuni ta daɗe da wurgar da zani daga ita sai ɗan fatarinta.
Default Title - ABDUL JALAL (2020)  by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 103,166
  • WpVote
    Votes 3,278
  • WpPart
    Parts 117
Labarin wani matashi daya riga ya gurbata rayuwarsa da shaye2 da raina iyayensa, tareda wata matashiyar yarinya 'yar baiwa wadda bata magana biyu, kowa ya shiga gonarta setayi maganinsa wadda ta dage tsayin daka wajen ganin ta sauya akalar Rayuwar ABDUL JALAL zuwa hanya madaidaiciya. Labari me cike da ban tausayi hatsaniya kauna, cin amana daukar fansa, tareda sadaukarwa kubiyoni domin jin yadda zata kaya
Prince Sadiq by billyladan
billyladan
  • WpView
    Reads 93,914
  • WpVote
    Votes 3,794
  • WpPart
    Parts 22
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma da Khairatee, sai ku biyoni........