LawizaIbrahim281's Reading List
35 stories
💫💫💫NAMUJIN DUNIYA (A Call From The Past) 💫💫💫 by monah______
monah______
  • WpView
    Reads 146
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 1
A very short love story base on true life story da ni Mona zan fara rubuta maku a yau Fri/July/2022 inshallah Ina roko Allah ya bani iKon kammala shi lafiya,.... NAMUJIN DUNIYA Labari ne da zan Dan dibo kadan daga cikin Labarin gaskiya daya faru akan Wani bawan Allah da rayuwa ta koya Mai hankali da "kama tudinu tudan"abunda duk kayiwa Wani zai dawo Maka ko ba Dade ba jima, se wasu yan canje canje da zan gudanar domun Nishadantar da masu karatu, ilimantar wa da fadakarwa.... wannan littafun ya hada ne da Wani hamshakin Dan Mai kudi wato "MUHSIN" Wanda rayuwa ta koya Mai hankali, thou muhsin mutum ne me ilimin addini Dana Boko sede mu iya Kiran kaddara ta fada ta kanshi ta aikata zinace zinace at his very tender age of 25 Wanda abokani ne suka yi sanadiyar hakan akazo bayan Allah ya shiryadda dashi Yana going to 30years of age Yayi aure 38years of age a lokacin ne rayuwan BAYA ya fara waiwayan SA da har ya fara mantawa da yayi, muhsin miskilin namujine ga IZZA ga IKO ga ZAZZAFAN KISHI ya tsani yayi magana biyu haka ya tsani aikin shirme shi a kullum A zama cikin SERIOUS rayuwa irin ta asan an girma ba wasa cikin lamun ranshi.... Akazo matar shi ta ukku da ze aura anan game zai fara cuz FIYYA(safya) mutum ce me opposite abubuwan da muhsin bayaso a rayuwa mutum ce me karambani ita a dole bazaai rashin gaskiya a gaban ta ba Kuma mutum ce me cike da shirme a rayuwa a cewan ta rayuwa bata Dadi idan ba.a yi ana nishadi dukda tsiwarta hakan be Saka ta zubarda mutuncin ta ba fiyya akwai kamun Kai da kafuwa akan abunda take ra.ayi an hada su aure ne da wanna cousin din nata tanada shekaru kusan 25 shi Kuma lokacin Yana 45years da auren shi biyu da jarabawowin rayuwa ta fada mashi har yakai da cira ran a rayuwa zai sama mata ta gari saboda rayuwan baya Dake waiwayanshi,.... masu karatu ku biyoni don Jin ya za.a karasa da wannan Labarin da mutanen Nan biyu da Ra'ayoyin su yasha ban ban ya zasuyi zama irin na aure wato MUHSIN AND FIYYA... akwaifa chakwakiya ku biyoni muje.....
YARINYAR CE TAYI MIN FYADE by miss_untichlobanty
miss_untichlobanty
  • WpView
    Reads 186,087
  • WpVote
    Votes 10,516
  • WpPart
    Parts 40
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU NE DA YARINYAR? BUKATAR DA NAMIJI A SHEKARU BIYAR BA ABINDA MUKA SABA JI BANE. SAIDE AYI AIKIN KARFA KARFA TOH FA ANAN ITACE TAYI. KU BIYONI A WANNAN GAJERAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN YA FARU. KASO TAMANIN 80% Ba GASKIYA BANE TAKUCE KARAMARSU BABBARSU WATO MISS UNTICHLOBANTY 💕 ASHA KARATU LAFIYA........ SAURAN LITTAFI NA: 1. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE 2. YA JI TA MATA 3. MR. ROMANTIC AND I 4. MY LITTLE BRIDE
MIJIN MALAMA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 20,151
  • WpVote
    Votes 642
  • WpPart
    Parts 13
Love, romance, destiny, paid
MIJINA NE! ✅  by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 106,259
  • WpVote
    Votes 6,614
  • WpPart
    Parts 27
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka? Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta haukace ne? Aa, kila kuma kuncin da rayuwarta take ciki shine take ganin mutanen daya kamata ace tana tare dasu? Amma tabbas mijinta ne, shine. Ta tabbata shi din ne. Ga murmushin shi nan, dariyar shi, yanayin yadda yake tafiya. Wallahi shine! Shin mijin nata ne ko kuwa? Da gaske shi din take gani ko kuwa? Amma ba'a mutuwa a dawo. Saidai a yanayin yanda rayuwarta take juyata, takan iya cewa ita a nata fannin rayuwar, kila mutum yakan mutu sai ya dawo. Mijinta ne, kome zasuce bazata taba yarda dasu ba. Aisha Malumfashi.
AUREN FARI.... by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 40,052
  • WpVote
    Votes 2,892
  • WpPart
    Parts 40
wayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka ki saki jikinki a matsayina na yar uwarki aminiyarki inada hanyar da zakibi kisamu farin ciki ba dole saida soyayyar abdallah ba domin idan kikace zaki koyi tarairayar miji tou kin sa kanki a hanyar wahala baa taba tarairayar miji...namiji baayi masa gwaninta.....SABON SALO MAI CIKE SA DARUSSA MAI DAUKE DA TSANTSAR CIN AMANA....MAI DAUKE DA SALO NA SOYAYYA
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,502,782
  • WpVote
    Votes 121,602
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
KUSKURE by AysherAbbakar
AysherAbbakar
  • WpView
    Reads 57,160
  • WpVote
    Votes 2,959
  • WpPart
    Parts 50
Labarin wata yar fulani ce wanda ke rayuwa a cikin daji, na rugar hardo dake abuja, cikin ikon Allah duba da yanda nonon su ke da kyau mahaifinta yayiwa wata hajiya alkawari duk bayan kwana uku yarsa zata na kawo mata nono cikin garin Abuja. Ana haka a hanyarta ta dawowa rugarsu Allah ya hadata da wasu bayin Allah ta temakesu har suka aura mata dansu dake halin tasku da bakin asiri da matarshi ta mamaye shi dashi, ga shi Allah ya zuba mata mugun kishi, ko yaya zata kasance in taji labarin auren, ku biyoni dan jin karin bayani. Taku har a kullum (meerah).
Z A K I by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 42,956
  • WpVote
    Votes 2,612
  • WpPart
    Parts 15
Meet Ataa - a 16 years old muslim girl. Growing up wasn't easy for her, she's struggling to make her life comfortable for her mother and her little brother. Doctor Asim helps her, and secretly sold her mother's kidney to Mr billionaire wife. Mr billionaire Aliyu was arrogant, strong as an lion CEO of Sky Global Resources, he doesn't tolerate negligence or stupidity, when he roars no one will roar back.
RAI BIYU by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 439,408
  • WpVote
    Votes 46,509
  • WpPart
    Parts 63
Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny. Heart touching. Love story. Kyauta ne. Just vote and comment.
Matar Aure ce  by khadijaumarsdogarai
khadijaumarsdogarai
  • WpView
    Reads 1,642
  • WpVote
    Votes 54
  • WpPart
    Parts 16
Hi.here is my new novel I hope you enjoy it