smmyrabiu89's Reading List
2 stories
 (GYARAKANKI) by ummuelham
ummuelham
  • WpView
    Reads 23,699
  • WpVote
    Votes 1,157
  • WpPart
    Parts 35
wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inagan ci Wanda Zaki had da kanki batare da kinsha wahalaba Kuma basuda matsala ga lafiyarki Bangare na uku kuma bangarene da Zaki samu addu'oi dasuka shifi sihiri,janyo hankalin megida ,mallaka, addu'a domin rinjaye akan abokin gaba ,janyo hankalin saurayi,fahintar karatu,neman kasuwanci da daukaka ,d samun sa'ar jarabawa,Ina masu samun matsala da kishiya kizo ganaki,da wace uwar miji Bata santa ,Ina wace miji ke juya mata baya saboda abokiyar zamanta,ina iyayen da yaransu basa fahintar karatu ,Ina iyayyen da yarasu keyawan sasu magana Suma ganasu,kubiyoni domin samun dabaru da salon janye hankalin megida.
RAYUWAR SUMAYYAH by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 62,014
  • WpVote
    Votes 2,862
  • WpPart
    Parts 50
Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu tana gudu har mota ta kad'e. Uhhmm Uhmmm wani abun ma sai ka, karanta da karuwan kanka karanta ka gane ma idon ka,