mrsdeeen's Reading List
5 stories
RUDANI by lashminzy
lashminzy
  • WpView
    Reads 8,106
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya
DUNIYA MAKARANTA CE. by queenbk2020
queenbk2020
  • WpView
    Reads 27,298
  • WpVote
    Votes 2,417
  • WpPart
    Parts 52
#10 Hausanovel, 15 June 2020. #47 Nigeria june 2021. Duniya Labari, Duniya Makaranta, Duniya Kasuwa, Duniya wasan gidan yara idan suka tara kasa suka gina gida mai kyau sai su sa kafa su rusa. Ta rasa me ɗaya zata yi taji sassauci a halin da take ciki, a ɓangare guda kuma ta rasa da wane ɗaya zata ji cikin abubuwa barkatai da sukai mata katutu a cikin wannan duhun dare, shin za taji da halin baro innarta da tayi cikin mawuyacin halin da bata da gata sai Allah? Ko da mutuwar Baba zata ji? Ko za taji da dabi'ar ƴan gidan su ne? Ko ko za taji da hanyar gidan su Naty data ɗinke mata ne? ta jefa ta tsundum cikin wata duniya sabuwa da bata san kowa da komai game da ita ba? Shin ita Bintu wai dama haka rayuwar take da tarin ɗaci da maƙaƙi a wuya? Haka duniyar take da kwazazzabe da tarin ramuka a cikinta? Nan ta ƙara sautin kukanta tana darzar majina. *** Garin yayi tsit baka jin komai sai kukayen tsuntsyen da suke ma Bintu rakiyar da bama tasan da shawagin su ba. Iskar dake ta kaɗa yaloluwar doguwar rigar dake jikinta yana wasa da jelar shukun kanta ma bata san da zaman shi ba, domin duk wasa sensory receptors da neurotransmitters dama duk wasu jijiyoyi dake aikin kai ma ƙwaƙwalwarta rahotanni. Sun tsaya cak sun tafi hutun taƙaitaccen lokaci. *** Tayi tafiya mai tsawo! ita kanta bata san adadin tsowon data ɗauka tana tafiya cikin babin ƙaddarar rayuwarta ba, take kuma aka maido nepa a cikin ƙwaƙwalwarta, tsayawa tayi cak ta dubi gabas da yanma, kudu da arewa amman ba hanyar da tai mata tayin sani.
KOMAI NUFIN ALLAH NE by fateemah0
fateemah0
  • WpView
    Reads 28,696
  • WpVote
    Votes 1,705
  • WpPart
    Parts 63
labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comments
HATSARIN SO💓💓💓 by PHTVDRAMA
PHTVDRAMA
  • WpView
    Reads 23
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 10
labarin Abubakar da budurwar sa yar Syria da take shiga hatsari sanadiyar hakan yake zuwa Syria don ya taima keta
KYAN DAN MACIJI ( Completed ) by zulaihatualiyumisau
zulaihatualiyumisau
  • WpView
    Reads 61,496
  • WpVote
    Votes 5,334
  • WpPart
    Parts 53
yana dauke da fada karwa, nishadan tarwa, ilmantarwa, soyayya. akwai sakonni da yawa a cikinsa. in bakya comments ko vote! please don't read my story.