PRINCE MALEEK
Very interesting story
Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................
Kallon Umar nayi ina murmushi, "handsome, bari mu wuce ko?". Ya gyada kai, "Ok Sweety, zamu yi waya ko?". Na jinjina kai, "in shaa Allah. See you!". Har ya juya ya tafi, sai kuma ya juyo da sauri, "hey, bari in miko miki fruits". Na daga baki da niyar cewa na gode, Yaya Bilal ya katse ni ta hanyar yiwa motar key. Ya k...