DAGA INA MATSALAR TAKE?
Son zuciya, Ƙaddara, Aikin sheɗan.
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
A story about a twins which one of them is missing follow me @NANA_JIEDARH for the rest of the story
Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace...
Kamar kowani matashi ko matashiya, Hibbatullah ta tsinci kan ta a cikin yanayin rayuwa inda ta ke son ta yi wa ubangijin ta biyayya, ta faranta wa iyayen rai, sannan ta faranta wa kan ta ita ma. Ta hadu da ibtila'i kala kala na rayuwa wanda ya zama ruwan dare a rayuwar matasa a yau, wanda hakan ya yi sanadiyyar...