ASHE KECE??
A romantic story
Labarin wata yar fulani ce wanda ke rayuwa a cikin daji, na rugar hardo dake abuja, cikin ikon Allah duba da yanda nonon su ke da kyau mahaifinta yayiwa wata hajiya alkawari duk bayan kwana uku yarsa zata na kawo mata nono cikin garin Abuja. Ana haka a hanyarta ta dawowa rugarsu Allah ya hadata da wasu bayin Allah ta...
Kamar ni Daddy wancan tsohon zai yi tunanin hadani aure da wancan yar kauyen, banza , shashashan, kwaila,bokanniya ,hatsabibiya,low class,poshless,kaxama,wawiya ,kuma wanda batasan ciwon kanta ba A tsawace daddyn sa yace kai meyasa baka da hankali ne yar tawa kake fadawa haka, kokuwa umarnin mahaifin nawa n...
Started 10 July 2019 Finished 10 June 2020 NOT EDITED A story about how a thirty eight year old falls in love with a seventeen year old girl. Mohammed Umar Zama a very successful business man and the owner of many companies, restaurants, casinos around the world with a wealth even he could not count. He is a drug lo...
Labari ne daya faru a gaske wato TRUE LIFE STORY, ga kadan daga ciki Ya Allah ka wulakanta Abbana, ka tozarta shi kasa shi a kasan su Abujahal a wutar jahannama Ya Allah ka amsa min addu'a na Ya Allah Kudai ku gazarya ku biyo Yar Nadabo domin jin wani jirgin labarin ta tuko plz vote and share to your f...