Nuceeyluv
- Reads 6,875
- Votes 218
- Parts 10
Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Yanzu Ina zai ganta?? Wai akace Rashin sani yafi dare duhu domin itace me musu aiki, itama a gigice take da tsumuwa cikin tafkin kaunar sa tun ranar data taimake shi, saidai kasshh bazata iya gane shi ba sbd Shidin 'YAN UKU NE, MASU KAMA DAYA SAK BABU ABINDA YA BANBANTA SU da sauran 'yan uwansa WATO ALIYU, HAYDAR, ABUTTURAB, Wannan shi ake Kira da bilayi cikin duhu ku tsunduma cikin lbrn Dan morewa idonku garabasar karatu.