fadrees_20
- Reads 3,010
- Votes 164
- Parts 37
Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin??
Al'ummar ma ta hanyar sarauta?
Sarautar ma ta ƙauye?
Sannan a arewacin Najeriya?
Sannan yarinyar ta kasance marar ji?
Shin waye zai yadda ta jagorance shi?
Shin ita yardar su take nema ma?
Ta yaya ma zata samu sarautar?
Idan tayi sarautar zata fuskance ƙalubale?
Wane kalan ƙalubale kenan?
Shin waye ze aure ta ma?
Ku biyo domin kuji labarin Fatima, ƴar me Garin Gabur da ta zama me Gari.
Ku biyo kuji labarin soyayyar Fatima da Ba Prince.
Labari me cike da ban Dariya, Fadakarwa da kuma Nishaɗantarwa.
FADREES 🖋️.