Bv
3 stories
BAKIN RIJIYA...ba Wurin Wasan Makaho Bane by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 114,680
  • WpVote
    Votes 8,279
  • WpPart
    Parts 39
Meya sanya arayuwa nayi rashin sa'an zuwana duniya gaba d'aya? Mesa zanso mutqaunar mutuwarsa akan Koda k'wayar idonsa ya sauke Akaina?? Mesa nayiwa Kaina wannan rashin adalcin?? Mesa wannan bakar zuciyar tawa bata dasamun San waninkaba yaa shammaz?? Poojah ita Kad'ai take wannan tunanin tana rusar uban kuka, tarasa Meke mata dad'i arayuwa ji takeyi tamkar ta sanya wata rayuwar daban ba wannan ba! Inama d'an Adam yana da damar sauya komai zuwa tsarinsa!!! Wlhy yaa shammaz danayi wurgi da wannan wahallen zuciyar tawa Kozan sarara da wutar qaunarka datake dad'a ruramun kullum kwannan duniya.....
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) by jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    Reads 74,609
  • WpVote
    Votes 7,368
  • WpPart
    Parts 26
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 104,538
  • WpVote
    Votes 7,421
  • WpPart
    Parts 50
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba naima ya rasa, Saif nada ilimin arabic da boko, ladabi da biyayya dan gidan hutu da tarin dukiya saidai yanada Mahaifi Alhaji Sadiq (daddy), mai murdaddiyar ra'ayi, dan jari hujja, bin Bokaye kamar abin adone gun Daddy,...... mahaifiyar Saif Hajiya Salma(mommy), macace maison ra'ayin mijinta saidai Mommy bata yarda ta biyemai gun bokaye ba ....... shin ko Daddy da Mommy zasu amince da bukatar Saif a soyyaya!???? **************** Zinaru yarinya ce kekkyawa yar Sarkin Garin Rano, kaddara da kiyayya sukasa tagano ita yar tsintuwace ba yar Sarki ba, hakan yasa tazo kasar Nigeria domin naiman iyayenta..... shin ko zata gansu raye? ko amace????????