MaddiuMansur's Reading List
4 stories
DAMA TA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 281,923
  • WpVote
    Votes 9,685
  • WpPart
    Parts 50
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'addara ta riga fata
MAMAYA by HauwauSalisu
HauwauSalisu
  • WpView
    Reads 28,091
  • WpVote
    Votes 2,181
  • WpPart
    Parts 37
MAMAYA labari ne na wata yarinya Bilkisu da wani babban sadaukin Aljani, ta aikata masa laifi batare da tasan shiɗin waye ba ,shi kuma ya lashi tabokin sai ya kasheta ƙarshe ɗaukar fansa ta kaishi ga aurenta aka wayi gari sun dulmiya ga son junansu . ko shigo cikin labarin dan jin yanda zata kaya.
A KAN ƊA.... by HauwauSalisu
HauwauSalisu
  • WpView
    Reads 1,300
  • WpVote
    Votes 103
  • WpPart
    Parts 15
Gajeren labari ne na Malam Tanko wanda bai da burin da ya wuce ya samu haihuwar ɗa namiji bai san mace, kwatsam ya samu labarin wani Boka wanda bai ɓata lokaci ba ya tasa matarsa Hanne zuwa gun Bokan,an tabbatar masa da buƙatarsa zata biya amma fa sai ya amince da wasu manyan sharuɗɗa guda uku, na farko Hanne ba zata ga yaron ba, na biyu babu shi ba ƙarin aure har abada kuma zai kuɗi ya shahara, na ukkun kada ya sake yaba yaron ko sisi cikin dukiyarsa, duk ransa ya basa zai mutu. mai karatu shigo ciki ka karanta da kanka.
DUNIYA MAKARANTA by sadiyah2
sadiyah2
  • WpView
    Reads 11,601
  • WpVote
    Votes 589
  • WpPart
    Parts 7
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana