Ahlam
137 stories
SOORAJ !!! (completed) by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 901,080
  • WpVote
    Votes 71,606
  • WpPart
    Parts 59
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amma shitasa Ƙaddaran takasance me girma ne agareshi.... *** hearttouching and destiny!!!
ƘANWAR MAZA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 64,902
  • WpVote
    Votes 1,188
  • WpPart
    Parts 23
Labarin Yarinyar da ta tashi a tsakanin yayyenta maza, da suke shirye da aikata ko menene saboda ita, ba ta san tsoro ba, rashin ji ya kaita ga haɗuwa da ƙaddararta, ko wace iri ce ƙaddarar ta ta?
KALBIM by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 7,625
  • WpVote
    Votes 79
  • WpPart
    Parts 7
1 heart❤️‍🔥
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)  by Aysha_sona
Aysha_sona
  • WpView
    Reads 214,057
  • WpVote
    Votes 9,453
  • WpPart
    Parts 112
Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It's a contract." Waenan sune kalaman da kyakyawan billionaire Hassan Sooraj ya ra'da mun a kunne. Mutumin dake sa zuciyata hargitsi a duk sanda na daura idanuna akansa. Ina so na kalli cikin kwayar idanunsa nace masa a'a amma taya zan fara? kanina yaci masa bashin naira million da'ya da'ya har d'ari. Bashin dana san har duniya ta na'de bazamu ta'ba iya biya ba saboda mu talakawa ne gaba da baya, ina zamu samu waenan makudan kudi mu biyashi? Abunda yafi daure mun kai yafi bani takaici shine yanda zuciyata kulum take dalmiya cikin kogin sonsa, mutumin da bai daukeni a bakin komai ba sai abar wasarsa. Sunana Hibba Abdullahi, shekarata ashirin da biyu a duniya, ni yar Biu ce, Babur gaba da bayanta, banida kowa banida komai sai kanina, gatanmun shine Allah. Shi kadaine zai iya fiddani daga tarkon wanan kyakyawan attajirin, mai dara daran idanu masu mugun firgitar mun da zuciya. Wanan shine labarin mu.
MATAR BOYFRIEND (a series) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 1,224
  • WpVote
    Votes 48
  • WpPart
    Parts 2
Ya ce ta masa kiss, ta masa Ya ce zai taɓata, ta bar shi Ya ce zai shigeta Ya ce duk a cikin soyayya ne Ya ce ta masa girki Ya ce ta dena kula kowa Ya ce ta turo nudes Ya ce ta masa biyayya Ya ce ta nemi izininsa. Ta yi duk abinda ya ce, babu sadaki babu yardar iyaye, babu shaidar jama'a. Wacece ita? MATAR BOYFRIEND. ©AzizatHamza2023
Aalimah 1234 by Sumayyahtakori1988
Sumayyahtakori1988
  • WpView
    Reads 1,821
  • WpVote
    Votes 36
  • WpPart
    Parts 2
Labarin soyyayya da sadaukarwar 'yan uwantaka wanda TAKORI bata taba yin rubutu kamar sa ba!
BURI 'DAYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 34,853
  • WpVote
    Votes 1,746
  • WpPart
    Parts 5
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
MIN QALB by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 20,255
  • WpVote
    Votes 680
  • WpPart
    Parts 7
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
NOOR ALBI by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 7,428
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
Rabo sai Mai shi..Bata taba saka ran shigowarsa ko zama jigo a rayuwarta ba sbd kallon datake Masa amatsayin uba Kuma mariqinta.,soyayyace tashiga tsakaninsu batareda sun ankaraba bayan dukkaninsu sun haramtawa kansu hakan,Shin ta yaya zata kalla mijin yayarta Yar uwarta amatsayin nata mijin??