AminaSani1's Reading List
199 stories
Rubutacciyar Ƙaddara by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 126,847
  • WpVote
    Votes 761
  • WpPart
    Parts 24
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...
WANI GARI by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 13,868
  • WpVote
    Votes 605
  • WpPart
    Parts 16
A wani gari, da al'ummarsa basa hada jini da mutanen wajen garin, akwai wata yarinya da alkalamin kaddara yayi mata zane a garin da bata da kowa ciki kuwa har da masu jin yarenta! Garin da babu masu cin irin abincinta babu ma su kalar addininta balle kuma al'adar da ta ginu a kai! Ta fallasa wani sirri da aka dade da binnewa shekaru ashirin da bakwai a baya, ta yi nasarar sauya rayuwar Maleek. Hakika wani mafarkin baya nufin cikar burin mai shi, wani burin kuma yana tabbatuwa ne tun kamin zuwa mafarki. Ya Ameer zai ji idan ya farka daga dogon bachin da ya dauke shi mafarkin shekarun da babu wanzuwarsu a rayuwarsa ta baya da kuma wanda za ta zo a gaba? Mi ya haifar da gaba a tsakanin yan'uwa jini? Anya wuta da ruwa za su hadu? Find out in WANI GARI. Rikicin cikin gida. Labarin soyayyar da bata jin yare...
ƘARAMAR BAZAWARA (Completed)✅ by Seemahwrites
Seemahwrites
  • WpView
    Reads 42,350
  • WpVote
    Votes 4,768
  • WpPart
    Parts 54
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawara yaya zanyi?"... Her destiny is complicated, she is so young to face all those troubles alone,,,, At first she was oust from her own village then happens to fell in traps of two brothers who loves her dearly,,,, Who will she choose among them? The eldest who takes all her responsibilities? Or the younger one who is always there for her?,,, Will their family accept her as a YOUNG WIDOW??
BAƘAR AYAH by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 25,735
  • WpVote
    Votes 945
  • WpPart
    Parts 35
..........."Hajiya kar burin ɗaukar fansa ya shiga ranki,ki kasa gane wane irin makami kike son sokawa kanki da kuma danginki. Kawota cikin zuri'arki tabbas zata magancemiki Masifar da kike ciki,saidai kina ƙoƙarin korar macijiyane da wata macijiyar,kina ganin hakanne mafita?"..... ......."Ni bandamu damai zatayi ba,indai har zan daina buɗar ido ina kallon wannan matsiyaciyar a cikin gidana,to komai ma yafaru,ko mai zai faru saina sake ɗaura masa aure da wata,naga shin itama zata kasheta kaman sauran matan,ko kuma wannan zatafi ƙarfinta"...... "Zaro ido tayi ganin tabbas dagaske take abinda ta faɗa,shin hajiyah kuwa wacce irin uwace,bata damu da rayuwar ɗanta ba indai akan cikar burinta ne,hmmm zakuwa tayi maganinki kema,nidai babu ruwana,sojoji ma sunyi sun barta ballantana kuma ke".....ta faɗa a cikin ranta.......... ........Meee amarya tazo da ɗan shege wata biyu?! Sannan kuma a matsayin Budurwa akan Aurota???. "Eh haka ne,dan gatacan ma a falonta tana bashi mama,wai bataga wanda ya isa yasakata tashi tazo gaisheki ba ɗan bai ƙoshi ba"...... "Haka tace".... "Tabbass" Ohh nabaku satar amsa dayawa a cikin littafin Baƙar Ayah,mai son ganin mai zai faru yashigo a dama dashi kawai.......
MABARACIYAH by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 4,654
  • WpVote
    Votes 51
  • WpPart
    Parts 14
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa. wannan dalilinne wasu a garesu nake azzaluma,wasu kuma mai ɗaukar fansa,ga wasu kuwa saleeha ce ni,wasu kuma suna ganina a makashiyah. saidai sunan dayafi yawa akan harshen mutane kuma yazamo na gaske shine MABARACIYAH. mace ɗaya a tsangaya ta almajirai..........
JEJIN ƘWANƘWAMAI by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 1,099
  • WpVote
    Votes 55
  • WpPart
    Parts 6
"Kai amanu ka tashi wani yana ciremin tazugen wando ina kwance" "Dallah ka rabu dani to ni na cire maka,ko kalan ka hana mutane bacci kawai" Kan ya rufe baki ji kake tassssss........ Waye ya mareshi???? Tambaya ce banida amsarta..... zazzafan karamin labari mai cike da bada dariya,kuma duk bada sisin ki ba ko sisin ka ba. bukata ta a bani hadin kai
SANADIN CACA by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 22,459
  • WpVote
    Votes 568
  • WpPart
    Parts 32
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantana yayi abu irin na mutanen. Taya zan fara rayuwa da wannan mutumin tukunna,taya zan fuskanceshi a matsayinsa na mijina,bayannni kallon da yakeyi min bamma kai matsayin dabbarsa ba a wajensa???? To wa zan kaiwa kukana ma,duk dai SANADIN CACA ne,koda baba zai ban haƙuri yarigada ya ruguzamin rayuwata a sanadiyyar cacar sa......
ABOKAI Littafi na daya 1 by shuraih99
shuraih99
  • WpView
    Reads 276
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 12
Haidar,jibrin,hasan,Aliyu da Mansir makarantace ta hadasu inda suka zamto ABOKAN juna, matsayin Abotarsu ta wuce a kira su da AMINAI sai de YAN'UWA Cikin farin ciki da annushwa suke rayuwansu, akullum basa rabo da raha, Sun zama ababen koyi ga yan uwansu dalibai, ___ Gefe daya kuma ga rikakkun yan'ta'addan wayanda sukai shuhura a fagen ta'addanci, kashe-kashe,fashi da garkuwa da mutane, yan ta'addan suna a matukar fusace bisa ga kame musu shugaba da yan sanda sukai, inda sukaci alwashin sai jami'an tsaro sun sako masu shugaba, wannan tasa yan ta'addan sukai shawaran su yi garkuwa da yaran makaranta har se an sako masu shugaba,, ___ A sashi daya kuma ga jajirtaccen dan sanda mai kishin kasansa, wanda yayi Alkawarin sai ya kawo karshen ta'addancin yan ta'addan __________________________________ Shin ya zata kayane
Captain Abbas by Bilkyysu_sabira
Bilkyysu_sabira
  • WpView
    Reads 2,938
  • WpVote
    Votes 165
  • WpPart
    Parts 35
Romantic Hausa novel
UNCLE NASEER  ✅ by the_nasuredden
the_nasuredden
  • WpView
    Reads 30,768
  • WpVote
    Votes 1,668
  • WpPart
    Parts 42
....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wife unbeknownst of you..?.. that's doesn't sit well! Have you ever loved something or someone to the extent that you could blindly do anything humanly possible to get..it under your thumb! Have you met with this breathtakingly couple.Najma And Naseer..?... the couple whose love is all at rage..? This successful couple has promised to go through rough times together.to break boundaries and to listen carefully to criticism from outsiders but to not take it to heart...they promised to not let life does them apart..they would not let any negativity lay on their way either by hook or by crock..... theirs mission is to live and learn together to tip themselves off....... to break any barrier that try to hold them down.. to shed tears together to survive and to illuminate their stars together.. Unfortunately something happened which cast a cloud of sorrow over the happiness of the lovers!😳...the wife whom he hold and love so dearly becomes mad..yeah! Mad who goes through guiter finding shelter.... His biological brother is haunting him , either by hook or by crock.. he's requested by his secret cultisim group to bring him to them.... since they found out he's alive,he survived from their assassination his survival is as a testimony to the quranic injunction that everything happens at the exect time wants it to....and he gives power to whom he pleases! He sold his soul to the devil! He's at the center of bunch of conspiracy theories he's part of a satanic cult, means THE ILLUMINATI!😳... His dead body would be founded beside guiter if he failed to live up to their ultimate standard!...✍️