MamanKhadija6's Reading List
9 stories
MUTUM DA DUNIYARSA...... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 129,801
  • WpVote
    Votes 9,449
  • WpPart
    Parts 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.
RUD'IN DUNIYA by asmasanee
asmasanee
  • WpView
    Reads 23,696
  • WpVote
    Votes 2,508
  • WpPart
    Parts 29
Takasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ... Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba .... Uban ta ya kasance mashayi .. ya kuma ka sance mai sayar da kayan maye ...saboda son samun dukiya Rudin duniya yaja shi yafada ga malalaciyar mata irin sa ...wadda ta shahara da son samun dukiya.... Allah ya axurta su da yara hudu mata ....samun yaran mata ya kara saka musu wani buri na daban Yarinyar su ta farko tafara sanin menene wata rayuwa ta banxa tun tana da shekara 9 a duniya ....tasan menene na miji tun tana da shekara 15 ..... Allah ya hure musu kyau har na ban mamaki komi wadda yake karawa macce kyau sun mallake shi ..... Her life turn to mes to her when she start new life in a country dat she doesn't no any body,she will meet some kind of guys before she will fine her hero ,deen sweet and everything 😍 #FARIFAMILY damsel Hot love
Rikitaccen Al'amari by billyladan
billyladan
  • WpView
    Reads 24,552
  • WpVote
    Votes 1,247
  • WpPart
    Parts 11
labari akan yadda abun son dunia yasa yaya ta salwantar da rayuwar kanwarta
Y'AR FARI by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 209,159
  • WpVote
    Votes 16,874
  • WpPart
    Parts 117
a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.
D'iyar fari 🧕🏼 by zubeefly08
zubeefly08
  • WpView
    Reads 37,306
  • WpVote
    Votes 2,389
  • WpPart
    Parts 21
Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su
RAMIN MUGUNTA by Sadnass
Sadnass
  • WpView
    Reads 22,949
  • WpVote
    Votes 1,478
  • WpPart
    Parts 34
Labarine daya k'unshi Mugunta cin amana ga kuma tausayi😢kudai biyoni a cikin littafin domin jin abinda labrin yake d'auke dashi a dunk'ule.
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 82,076
  • WpVote
    Votes 2,365
  • WpPart
    Parts 13
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
MUGUN ZALUNCI by uwanibachaka
uwanibachaka
  • WpView
    Reads 13,706
  • WpVote
    Votes 651
  • WpPart
    Parts 36
MUGUN ZALUNCI Labarin Ruk'ayyatu, tana tsaka da rayuwa da mijinta Lami'do mutuwa ta raba tsakanin su, bayan wani lokaci Ruk'ayyatu ta auri Abubakar, Abubakar yanada mata Mimi, Mimi mace mai tsananin kishi, zata iya aikata komai akan kishi, ya rayuwar Ruk'ayyatu zata kasance a gidan Abubakar
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 524,068
  • WpVote
    Votes 42,180
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito