rahmerh_saad's Reading List
80 Geschichten
JALILAH von AyusherMuhd
JALILAH
AyusherMuhd
  • GELESEN 1,164,862
  • Stimmen 103,572
  • Teile 84
A painful love story.......... Duk yanda taso bacci ya dauketa ta kasa, juyi kawai take akan yar katifarta, ina zata sa kanta? Ya zatai da rayuwarta? Ina zata sa kanta? Me ya cancanta tai? Me zata zaba tsakanin burin zuciyarta da lafiyar Mahaifiyarta? Wasu zafaffan hawayene suka zubo mata......... Ku biyoni dan jin rayuwar Jalila a tsakiyar so da ceton Mahaifiyarta,
JALALUDEEN  von AyusherMuhd
JALALUDEEN
AyusherMuhd
  • GELESEN 270,426
  • Stimmen 21,578
  • Teile 78
A painful love story.
ZUCIYA....kowa da irin tasa von AyusherMuhd
ZUCIYA....kowa da irin tasa
AyusherMuhd
  • GELESEN 646,920
  • Stimmen 34,711
  • Teile 89
A romantic fiction between a man who live in a wealthy family and a girl who live in a poor village, she is really innocent but as live go on she change a lot by trying to protect her love.
KAINUWA.... von AyusherMuhd
KAINUWA....
AyusherMuhd
  • GELESEN 617,505
  • Stimmen 46,617
  • Teile 101
A historical love fiction. A man who become blind by those who are eager to make him disappear from the world, he then meet a girl who help him get his feet back. As he can see again he try to overcome the hardship that is ahead of him, get revenge to those who want to kill him and those who envy him.
MAI HAKURI (shi ke da riba) von rahmakabir
MAI HAKURI (shi ke da riba)
rahmakabir
  • GELESEN 28,845
  • Stimmen 2,021
  • Teile 50
D'aki ne mai duhu sosai baka iya ganin tafin hannunka, lantarkin d'akin yana a kashe, Jannat cike da tashin hankali da tsoro ta isa wurin makunnin hasken d'akin da lalube, nan take ta kunna haske ya gauraye ko ina, ganin abinda ba tayi tsammani ba ta k'ara shiga tsananin tashin hankali, idonta kamar zasu yo k'asa ta dafe kanta tace "Na shiga ukuna ni Jannat" Sai ta saki wani gigitaccen k'ara. Abbanta ne kwance a tsakar d'akinta cikin jini, wanda ya malale tiles d'in d'akin, ya dafe gefen cikinsa da hannun damansa babu alaman rai a tattare dashi, wuk'ar dake hannunta ta kalla wanda duk jini ya gama b'ata shi tare da hannunta na hagu, kamar an tsikareta ta jefar da wuk'an a k'asa da k'arfi, wani ihun ta kuma saki wanda duk sai da ya tada duk Mutanen dake cikin gidan.
KAƊAICI von rahmakabir
KAƊAICI
rahmakabir
  • GELESEN 7,302
  • Stimmen 712
  • Teile 35
***** SO ne mafarar ƙauna, sai an kafa tubalin so a zuci kafin ginin ƙauna ya tabbata a matabbatar ruhi. SO ne tsuntsun dake kaikawo tsakanin zukata mabanbanta daga ƙarshe har sai ya sami zuciyar da zai gina sheƙarsa. SO ne asalin rayuwa, sannan kuma abin dake sarrafa ragamar dokin rayuwa a bisa hanya managarciya. SO ne guguwar dake ɗaukar masoya, takan makantar da idanuwansu har su rasa ganin laifin juna da duk abin da zasu aikata, har ya gusar musu da hankali basa iya gane dai-dai. ***Labarin yazo da wani irin salo mai ƙunshe da tsantsar so, mai makantar da masoya biyu har ya kai su ga yin auren ban mamaki, zaman kaɗaici da ƙunci...***
MAFARKIN ABDOUL  von Ummu-abdoul
MAFARKIN ABDOUL
Ummu-abdoul
  • GELESEN 18,671
  • Stimmen 1,187
  • Teile 11
Abdoul matashin magidanci ne da ya haɗa da wacce ya sadaukar ma soyayyar sa a kurarren lokaci. Shin soyayyar na kaiwa ga kyakkyawar riba ?
RAI DAI von cutyfantasia
RAI DAI
cutyfantasia
  • GELESEN 18,296
  • Stimmen 1,608
  • Teile 63
Rai dai kirkirarren labari ne na rubuta domin fadakarwa, ilmantarwa da nishadantarwa. Duk wanda yaji wani abu me kamanceceniya da rayuwarsa arashi ne kawai aka samu. Ban yarda a juya mun labari zuwa kowacce irin siga ba, ban yarda a kwafe shi zuwa kowacce kafar sadarwar ba ba tare da izini na ba.
JIDDARH  ✔️ (Preview) von Maymunatu_Bukar
JIDDARH ✔️ (Preview)
Maymunatu_Bukar
  • GELESEN 444,202
  • Stimmen 13,757
  • Teile 12
NOTE: THIS BOOK IS JUST A PREVIEW. An announcement would be made when the complete book becomes available. Hauwa'u Jiddarh is an ambitious, hardworking young lady with a fierce attitude. She's ready to fight for what she believes to be right even if the whole world were to be against her. Her life took a turn for the worst when her hero turned into a villain. Suddenly, she found herself saddled with responsibilities that came without a manual. She had to improvise, after all, giving up was not an option, not when the lives of the people she cared the most for were at stake. Jiddarh built so many walls to protect herself from more emotional scars after being hurt by the one person she thought would protect her for the rest of her life. With no other alternative, she had to be strong. But even the strongest women get tired, because of all they carry. She's strong, but she's exhausted. Will someone finally break down those walls? ******* Copyright © 2020 Maimunatu I Bukar. All rights reserved. No part of this document may be reproduced or transmitted in any form or by any means, electronic, mechanical, photocopying, recording, or otherwise without prior written permission of Maimunatu I Bukar. This is a work of fiction. Names, characters, businesses, places, events, locales, and incidents are either the products of the author's imagination or used in a fictitious manner. Any resemblance to actual persons, living or dead, or actual events is purely coincidental. ©️ Maimunatu I Bukar.
Waye Shi? Complete✓ von Aysha-Shafiee
Waye Shi? Complete✓
Aysha-Shafiee
  • GELESEN 322,923
  • Stimmen 38,343
  • Teile 63
#1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters